
06/06/2022
Gwamnonin jam’iyyar APC, sun ki amincewa da zaɓar shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan a matsayin dan takarar jam’iyyar na shugabancin ƙasa a zaben 2023. Da yake zantawa da manema labarai na fadar shugaban kasa, jim kadan bayan ganawa da shugaban a Villa, shugaban kungiyar gwamn...