13/04/2025
Mun bude sabon online class saboda taimakon juna da kuma inganta online skills, Tuni tafiya tayi nisa kan wannan shiri, Duba da yanda matasan mu ke sha'awar social media jobs da kuma online earnings.
Insha'Allah a wannan shiri mun samar da wata dama ta yanda matasan mu zasu samu wanan ilimin cikin sauki batare da sun kashe ko kobon su ba.
A bangare Malaman koyarwa kuwa, Mun tattauna da Mentors na Bangarori ilimi da dama kamar haka
🔹 Content creation
🔹 Web3 opportunities
🔹 Cryptocurrency Trading
🔹 Blockchain technology
🔹 Social media handles
🔹 Facebook Monetisation
🔹 Mindset Advisor
🔹 Airdrop Hunting
🔹 Ethical Hacking
Dama sauran darussan da bamu fada ba, Wandan da zamu sanar dasu daga baya idan mun samo mentors din da zasu koyar dasu.
Kamar yanda muka fada class din online ne, Wanda nan gaba idan mun kammala shirin zamu samar da offline clas.
Mun samar da wuraren da zamu gudanar da karatun a kafofi kamar haka
Idan kanada sha'awar shiga class din zakayi shiga domin ta nan 👇
👉 Telegram: https://t.me/MThubAfrica
👉 YouTube: https://youtube.com/?si=-EoKIef-r0ZkIBs1
Shawara ga yan'uwa matasa mu daure mu koyi wani online skill domin yana da mutakar muhinmanci a rayuwar matashi 👌