Ayuba Sani Mufti Kangiwa

Ayuba Sani Mufti Kangiwa Crytop guru

01/10/2025

Albarkacin wannan Rana ta samun incin kai Allah kawo muna shugabanin nagari ⚠️✅
🇳🇬

Wannan magana mai daci ce wai AZZALUMI
09/09/2025

Wannan magana mai daci ce wai AZZALUMI

Wannan ne AZZALUMIN Dan Sandan da Gwamna Nasir Idris ya sa ya k**a Hassan Mai-Waya Kangiwa.

Sunanshi Muhammad Ali. Yana cikin wadanda muke ta kokarin gani an gyara musu Fansho.

Wani fata za ku yi mishi? - Dan Bello 🗣️

Yanzu haka an fara siyan sabon mining na $Ecox akan Naira N150 kowani guda daya a kasuwar bunburutuWanda basu fara ba ga...
07/09/2025

Yanzu haka an fara siyan sabon mining na $Ecox akan Naira N150 kowani guda daya a kasuwar bunburutu

Wanda basu fara ba ga link ayi register
👇
https://app.ecox.network/register?refCode=AYUBA69

Kuma ana yjn KYC bayan anyi register

Allah Ya bamu sa'a

ATTAJIRIN DAKE BA WA ALLAH RANCE A JIHAR KANO Wannan Shi ne Alhaji Yusuf Fantiya Attajirin da ya fi taimakawa Sunnah da ...
02/09/2025

ATTAJIRIN DAKE BA WA ALLAH RANCE A JIHAR KANO

Wannan Shi ne Alhaji Yusuf Fantiya Attajirin da ya fi taimakawa Sunnah da kudinsa a jihar Kano Shekaru masu yawa da su ka wuce.

Alhaji Yusuf Fantiya shi ne ya gina Masallacin Sunnah na kofar Wambai shi ya bayar da filin da aka gina Masallacin Usman bin Affan da ke Gadon Ƙaya.

Shi ya bayar da filin da aka gina Masallacin Al'muntada daka Dorayi shi ya bayar da filin da aka gina Masallacin Malamin Dr Bashir Aliyu Umar (OON) na Alfurqan da ke Unguwar Nasarawa Kano a lokacin an taya filin Masallacin Naira Miliyan Dari biyu (200) amma ya ƙi siyarwa ya bayar aka gina Masallacin na Alfurqan.

Shi ya gina Masallacin kofar gidansa wanda mutane da yawa suke tururuwar zuwa.

Shi ne Attajirin da Lokacin da zai ta shi ya chanja gida makotansa s**a dinga zanga zangar basu yarda ya tashi ba saboda yadda yake taimaka musu

Shi ne Attajirin da in zai yi rabon ragon Laiya yana duba makotansa su arba'in (40) hagu da dama ya raba musu Ragon Laiya wadan nan kadan kenan daga cikin abubuwan alkhairinsa.

Alkur'ani mai girma ya tabbatar da cewa, duk wanda ya ke kashe dukiyarsa a bisa tafarkin ɗaukaka addinin Musulunci, k**ar yana ba wa Allah Madaukakin Sarki rance ne, kuma zai ninka Ya dawo masa da shi.

Muna addu'ar Allah ya saka masa da alkhairi ya kara masa Lafiya da nisan kwana mai amfani.

Hello Nigerians!Happy New Month and welcome to September, the start of the ember months!This season is usually filled wi...
01/09/2025

Hello Nigerians!
Happy New Month and welcome to September, the start of the ember months!
This season is usually filled with more travels, business activities, and festive preparations. While we celebrate, let’s also remember:
Drive safely and obey traffic rules.
Stay alert and report any suspicious activities.
Work together with us for the peace and safety of our country.
The Nigeria Police Force remains committed to your security and well-being as we journey through these months together.
May the ember months be safe, peaceful, and rewarding for all. 💙

The Nigeria Police Force wishes to inform the general public that the information currently circulating regarding an upc...
31/08/2025

The Nigeria Police Force wishes to inform the general public that the information currently circulating regarding an upcoming recruitment exercise is false and misleading as no recruitment is currently taking place within the Force.

Members of the public are strongly advised to disregard such announcements and are encouraged to verify any information relating to the Nigeria Police Force through our official website and verified social media platforms.

For accurate and verified information, always refer to the official communication channels of the Nigeria Police Force, which are available on all major social media platforms as well as our official website.

Kungiyar N-POWER Nakasa ta bayyana damuwarta kan cigaba da jinkirin biyan alawus na shirin N-POWER, a daidai lokacin da ...
31/08/2025

Kungiyar N-POWER Nakasa ta bayyana damuwarta kan cigaba da jinkirin biyan alawus na shirin N-POWER, a daidai lokacin da ake shirin shiga watan Satumba.

A cewar su "mun sake tattaunawa ta waya da Babban lauyarmu, Barista Abba Hikima Fagge, ya fayyace mana cewa kuɗaɗen da ake nufi na biyan alawus ɗin N-POWER suna ƙarƙashin Capital Expenditure, saboda ana ɗaukar su a matsayin bashin da aka gada daga baya. Wannan, a cewarsa, shi ne babban dalilin da ya haddasa jinkirin biyan kuɗaɗen.

Sai dai duk da haka, lauyarmu ya tabbatar da cewa ya shirya tsaf ya koma kotu tare da mu a duk lokacin da muka ga dama, musamman idan gwamnati ta sake yin watsi da alkawarin da ta ɗauka a wannan watan."

Kungiyar ta yi gargadin cewa idan har zuwa ƙarshen watan Satumba ba a fara biyan kuɗaɗen ba, za ta sake kunna shari’ar ta a ranar 1 ga Oktoba ba tare da wani jinkiri ba. Wannan mataki ya samu amincewar lauya da kuma dukkan masu ruwa da tsaki.

A kan haka sunbada kwanaki 30 kacal don a fara biyan bashin da dubban masu cin gajiyar shirin POWER da takebi billion 81 Idan ba haka ba za akoma kotu Ranan 1 gawatan October 2025.

Daga ofishin Mai Magana da yawun Kungiya.

Dear N-Power Beneficiaries,When you were onboarded into the scheme, the National minimum wage was 30,000, as reflected i...
30/08/2025

Dear N-Power Beneficiaries,

When you were onboarded into the scheme, the National minimum wage was 30,000, as reflected in your employment letter (PPA). Your outstanding stipends will be processed according to the terms of your engagement, which ended in September 2023 two years before the Approval of the New National Minimum wage. Since the new National Minimum Wage was approved after the completion of your service, it cannot be applied retroactively to your stipends Constitutionally. So, we have no grounds to request an upward review of the Stipends. Thank you.

For the latest update on N-Power stipends payment, please check my STORY EVERYTIME.

Office of the National Publicity Secretary

26/08/2025
23/08/2025

N-POWER Karin Haske Zaman da ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC) za ta yi tare da shugabannin shirin N-Power na ƙasa ba zai kawo cikas ga biyan kuɗaɗe ba. Wannan zaman dai zai ƙara inganta shirin tare da tilasta wa gwamnati da shugabannin shirin su duba dubban matasa da ke amfana da shirin. Allah ya tabbatar mana Da Alkhairi

OFFICIAL PUBLIC NOTICE:Clarification on USSD CodesThe Nigeria Police Force wishes to clarify that the recent message cir...
20/08/2025

OFFICIAL PUBLIC NOTICE:

Clarification on USSD Codes

The Nigeria Police Force wishes to clarify that the recent message circulating about using USSD codes #61 # and # #002 # to detect and remove phone hackers is NOT an official communication from the Force.

The Nigeria Police Force urges members of the public to verify information through official channels and be cautious of misinformation. We also encourage the public to take necessary precautions to stay safe online.

Address

Kangiwa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ayuba Sani Mufti Kangiwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share