Kankara daily post

Kankara daily post Kankara daily post

27/05/2026
03/05/2026

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya yi zazzafar addu'a kan Allah ya hana azzaluman shugabannin dama a 2027.

As you are favored to see today, May you also Be favored to see more Blessing, Mercy, Grace, Guidance. May Allah continu...
01/05/2026

As you are favored to see today, May you also Be favored to see more Blessing, Mercy, Grace, Guidance. May Allah continue to protect you from all evils. Juma'at Mubarakat

13/04/2026

Atiku yana wannan jawabi ne a lokacin da aka tambaye shi kan kalaman da Kashim Shettima ya yi na baya-bayan nan, cewa Atikun a tsawon shekara 8 da ya yi yana mataimakin shugaban ƙasa, ba zai iya kawo aikin da Arewa ta samu ta dalilinsa guda takwas ba.

Me za ku ce?

13/04/2026

Jamiyyar ADC ta shawo kan matsalar da aka hango mata bayan hasashen zuwan Rabi'u Kwankwaso da Nasiru Gawuna zai jawo mata rikici. Duba matakin da ta dauka a sashen sharhi.

Hoto: Rabi'u Musa Kwankwaso, Atiku Abubakar/Facebook

Address

Kankara

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kankara daily post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kankara daily post:

Share