SadiqMahbir ArewaPresenter

SadiqMahbir  ArewaPresenter Sadiq Mahbir – Arewa Presenter
Journalist | Global Affairs | Daily News Updates
Trusted Hausa Voice 🌍

27/05/2026

GAGGAWA: TRUMP YA YI GARGAƊI
KAN TATTAUNAWA DA IRAN

Shin wannan gargaɗi zai iya sauya rikicin duniya gaba ɗaya?”








🔥 OFFICIAL ANNOUNCEMENT 🔥A ƙarshe dai…Sabuwar wakata mai suna “Yaushe Zan Bar Kuka” tana nan tafe! 🎶💔Waka ce mai ɗauke d...
26/05/2026

🔥 OFFICIAL ANNOUNCEMENT 🔥

A ƙarshe dai…
Sabuwar wakata mai suna “Yaushe Zan Bar Kuka” tana nan tafe! 🎶💔

Waka ce mai ɗauke da:
❤️ Soyayya
😔 Raɗaɗi
🕊️ Alkawari
😭 Da labarin rayuwar da mutane da yawa zasu ji a zuciyarsu.

Ku shirya domin wannan ba kawai waka bace… labari ne da zai taɓa zuciya. 🎧✨

— Sadiq Mahbir 🎤🔥

26/05/2026

GAGGAWA/ AMURKA TA CE TA KAI HARE-HARE A KUDANCIN IRAN

Shin wannan rikici zai tsaya ne a nan, ko kuwa yankin Gabas ta Tsakiya zai sake fuskantar wani sabon yanayi mai tayar da hankali?

⚠️ Disclaimer:
Wannan rahoto bayani ne na labaran duniya da ke yawo a kafafen yada labarai. Ana ci gaba da jiran karin tabbaci daga hukumomi masu zaman kansu.

24/05/2026

🚨TRUMP YA TAYAR DA CECE-KUCE BAYAN WALLAFA TASWIRAR IRAN DA TUTAR AMURKA

📌 Rahoton Duniya | Arewa Presenter

⚠️ Disclaimer: Wannan rahoto bayani ne na labaran duniya domin fadakarwa kawai, ba goyon bayan rikici ko tada hankali ba.

Kana ganin irin wannan post din yana kara rikici ne ko kuwa kawai salon siyasa ne na jan hankali? 👇

24/05/2026

🚨Ana Zargin Iran Na Sake Gina Karfin Sojinta Fiye Da Yadda Aka Yi Hasashe

⚠️ Disclaimer:
Wannan rahoto an kawo shi ne domin fadakarwa da bayyana abubuwan da ke faruwa a duniya. Ba kira bane ga rikici ko tashin hankali.

Kana ganin wannan sabon rahoto zai kara dagula alaka tsakanin Iran da Amurka kuwa? Ku bayyana ra’ayinku a comment. 👇







23/05/2026

🚨IRAN TA RUFE SARARIN SAMANIYARTA YAYIN DA TASHIN HANKALI KE ƘARUWA A GABAS TA TSAKIYA

⚠️ Disclaimer: Wannan rahoto bayani ne kawai domin fadakarwa, ba goyon bayan rikici ko tayar da hankali ba.

Kana ganin rufe sararin samaniyar Iran alama ce ta tsaro kawai, ko kuwa akwai yiwuwar wani babban abu na tafe? 👇

23/05/2026

🌍 Rahoto: Ana Zargin Iran Ta Lalata Manyan Drones Na Amurka Masu Tsada

⚠️ Disclaimer:
Wannan rahoto an kawo shi ne domin fadakarwa da bayyana abubuwan da ke faruwa a duniya. Ba kira bane ga rikici ko tashin hankali.

Kana ganin rikicin fasahar soja tsakanin manyan kasashe zai kara tsananta a nan gaba? Ku bayyana ra’ayinku a comment. 👇







22/05/2026

🚨Rikici Na Kara Tsananta Tsakanin Isra’ila Da Turkiyya

🎯 Tambayar da mutane ke yi yanzu ita ce:
Shin wannan rikici zai tsaya ne a matakin diflomasiyya kawai… ko kuma zai kara tsananta tsakanin kasashen biyu?

22/05/2026

🌍 Syria Ta Fitar Da Sabuwar Doka Kan Kayayyakin Isra’ila

Kana ganin irin wadannan dokoki suna kara karfin matsayar siyasa ne ko kuwa suna iya kara dagula rikicin yanki? Ka bayyana ra’ayinka a comments.

News report • Not promoting violence or hostility.”

21/05/2026

🚨Iran Ta Ce Uranium Dinta Ba Zai Bar Kasar Ba

Kana ganin wannan matsaya ta Iran zata kara tsananta takun-sakar siyasa ne ko kuma zata bude hanyar sabuwar yarjejeniya? Ku fadi ra’ayinku a comment. 👇








Address

15, Bashir Tofa Street Kano
Kano Outlying
700010

Telephone

+2348103001075

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SadiqMahbir ArewaPresenter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share