Duniya Makaranta

Duniya Makaranta Idan kukaji labarin Allah yayi min rasuwa Dan Allah kuyi min addu,a

16/10/2025

Rayuwa kenan

15/10/2025

Aboki Yana daya daga cikin abinda yake 6ata ko gyara rayuwa kayi kokari kayi abokai nagari

15/10/2025

Duniya labari ce Kai dai kaci gaba da Hakuri da Addu,a ka dogara ga Allah shi kadai Ne Wanda zai iya canja kaddararka daga mummuna zuwa kyakykyawa

Kungiyar Tarayyar Turai ya bukaci ayi sauye sauye a dokokin zaben Nigeria meye ra,ayinku akan wannan batu? Kuma da me da...
03/10/2025

Kungiyar Tarayyar Turai ya bukaci ayi sauye sauye a dokokin zaben Nigeria meye ra,ayinku akan wannan batu? Kuma da me da me kuke ganin yakamata a gyara?

Ya Kai matashi Kasan darajar lokacinka domin ba abin wasa bane abune Mai matukar mahimmanci
03/10/2025

Ya Kai matashi Kasan darajar lokacinka domin ba abin wasa bane abune Mai matukar mahimmanci

27/08/2025
27/08/2025

Assalamu alaikum
Yan uwa da abokan arziki mabiya shafin nan namu Mai albarka
Da fatan kowa Yana cikin koshin lapiya

How did you understand this English?
05/06/2025

How did you understand this English?

Shin yan uwa yan NigeriaMe zakuce dangane da wannan furuci na Shugaban kasa?
31/05/2025

Shin yan uwa yan Nigeria
Me zakuce dangane da wannan furuci na Shugaban kasa?

31/05/2025

Assalamualaikum yan uwa da abokan arziki mabiya wannan shafi namu mai albarka munayi muku fatan alkhairi🙏

26/03/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sulaiman Abubakar Sani, Umar Sa'eed Mamsa, Abdullahi Ummar Dukamaje

Address

Kano Outlying

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniya Makaranta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share