Sadeeq Yusuf

Sadeeq Yusuf Proudly muslim

DAURE ABDULJABAR ZALUNCINE Wllh sai mun ajiye maganar aqida mun fadi gaskiya zalinci dai ko a yanxu aka saki  sheikh abd...
01/12/2025

DAURE ABDULJABAR ZALUNCINE

Wllh sai mun ajiye maganar aqida mun fadi gaskiya zalinci dai ko a yanxu aka saki sheikh abdul jabbar an zalunceshi kuma sai allah ya bi masa hakkinsa.

Bayan ga wancen shashashan masussuka an barshi yanata cin karensa babu babbaka wai ko kun kun manta cewa allah yana jiran kowa a madakatane?

kamar yadda aka zauna da triump aka bashi cikekken lokaci ya kamata shima bawan allah nan abashi isheshshen lokacin ya wanke kansa indai daman bason zalintarsa ake ba.

Egge dan fulani namu mai fakacity 😁😁😁
01/12/2025

Egge dan fulani namu mai fakacity 😁😁😁

WANNE BANKINE SUKAFI WULAKANTA COSTOMER'S?1 Access bank2 Uba bank 3 Gt bank4 Eco bank5 Zenith bank6 Fidelity bank7 First...
30/11/2025

WANNE BANKINE SUKAFI WULAKANTA COSTOMER'S?

1 Access bank
2 Uba bank
3 Gt bank
4 Eco bank
5 Zenith bank
6 Fidelity bank
7 First bank

Wanne banki ne yafi wulakan

Sunansa kawai kusaka mana a comment section
30/11/2025

Sunansa kawai kusaka mana a comment section

Yadda akayi editing dinnan allah kasa ya warke 😢😢
30/11/2025

Yadda akayi editing dinnan allah kasa ya warke 😢😢

Idan ka ga Bazawara kana so ka aura sai Iyayenka su yi ruwa da tsaki su hana. Idan kuma kanwarkace Bazawara wani saurayi...
29/11/2025

Idan ka ga Bazawara kana so ka aura sai Iyayenka su yi ruwa da tsaki su hana. Idan kuma kanwarkace Bazawara wani saurayi yazo da ýan kuɗaɗensa a ɗauka a bashi cikin rawar jiki. Ba za a taɓa ba shi shawarar ya je ya nemi budurwa irinsa ba.

TO BARI NA CI BURODI NA YAGA LEDA

Ku sani yaa ku Parents ýan mata da yawa zaurawane sai za suyi aure suke tsarki da ruwan magarya... Garama bazawarar da mijin aurene ya maidata bazawara.

Wai ku a tunanin ku Wannan Namiji ne ko 🤨🤨 to MACE CE Sunan Ta Fateemah 😅😅😅

Finally dai ga update din amani mai doki
28/11/2025

Finally dai ga update din amani mai doki

To ku shiga akwai makarantar nan akwai cources masu zafi
27/11/2025

To ku shiga akwai makarantar nan akwai cources masu zafi

Shin ka taba hada wannan hadin kuwa?Zoka bamu labari
27/11/2025

Shin ka taba hada wannan hadin kuwa?

Zoka bamu labari

Innalillahi wainna ilaihirrajun 😭😭😭Allah ya maka rahama ya yafemaka kurakuranka yasa aljannace makomar ka
27/11/2025

Innalillahi wainna ilaihirrajun 😭😭😭
Allah ya maka rahama ya yafemaka kurakuranka yasa aljannace makomar ka

Ance mu kashe kanmu da kanmu kenan yanda kowa zuciyarsa take a kusa yasin ta'adi za'ayi
26/11/2025

Ance mu kashe kanmu da kanmu kenan yanda kowa zuciyarsa take a kusa yasin ta'adi za'ayi

26/11/2025

Zaka Iya Taka Cikin Jinjiri Da Takalmin Karfe Akan Naira Million 10?

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadeeq Yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share