The Stentor News Hausa

The Stentor News Hausa Muna alfaharin kawo muku sahihan labarai, kuma mun kware wajen tallata hajar ku da kuma alamura da s**a jibanci aikin jarida na zamani.

Muna haɗe a ko da yaushe domin sanar daku abin da ke faruwa.

Sakon wani Dan APCn Kano Biyo bayan furucin shugaban jamiyya, Ko Mene Raayin ku Akan Haka??
07/08/2026

Sakon wani Dan APCn Kano Biyo bayan furucin shugaban jamiyya,
Ko Mene Raayin ku Akan Haka??

06/08/2026
05/08/2026

Jami’in KAROTA Yayi Sanadin K**a Wani Da Ake Zargin Barawan Mota da Kuma Kungiyar Su A Kano Daga Wakilin mu Jajircewa da ƙwazon da wani jami’in Hukumar KAROTA, Naziru Alhassan Madobi, ya nuna ya kai ga gano wata mota da aka sace daga wani wurin taro (Event Centre) da ke kan titin Lawan Danbazau...

04/08/2026

Sangwam ya sangwame Junior

Gwamnatin Kano tafara buga guduma 👇
04/08/2026

Gwamnatin Kano tafara buga guduma 👇

Allah yayiwa Fitaccen mawakin Gwamnan Kano Wato Kosan Waka rasuwa bayan fama da jinyar da yayi.  muna fatan Allah ya jik...
02/08/2026

Allah yayiwa Fitaccen mawakin Gwamnan Kano Wato Kosan Waka rasuwa bayan fama da jinyar da yayi.
muna fatan Allah ya jikansa yasa Aljannah makoma 🙏🙏

Kano tayi Babban rashin Dattijo Malam Rabi'u Mai Ɗan Kai, Ya rasu yau dinnan.  Zai yi wuya wanda yake cikin ƙwaryar Kano...
30/07/2026

Kano tayi Babban rashin Dattijo Malam Rabi'u Mai Ɗan Kai, Ya rasu yau dinnan.
Zai yi wuya wanda yake cikin ƙwaryar Kano da wasu sassa na gefenta a ce bai san shi ba, saidai ƴan bana-bakwai.
Muna rokon Allah ya gafarta Masa Kuma ya Sanya Aljannah makoma 🙏

Address

Kano Outlying

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The Stentor News Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share