HausaLyrics

HausaLyrics 🎧Lyrics 🎧

13/05/2026

ALLAH SARKIN MAI SONA 💕🦋🫧

13/05/2026

YAYA ZANYI INMISALTA SOYAYYA 💕🫧🦋

06/02/2026

Mainunfashi,
Dake kowace jaruma akwai salon da tafi iyawa kuma take da nasibi aciki. Amma ita khadija mainunfashi Allah yasa tana da ƙwarewa wajen bin waƙa.

Bakowace jaruma bane zata kaita ƙwarewa da gogewa wajen bin kowace waƙa idan aka ɗora ta akai, masu kallo gani sukeyi kamar ita ta rubuta waƙar da rereta a sitodiyo.

Bayan Mainunfashi waje jaruma kuka sani dake da baiwan iya bin waƙa kuma ta sarrafa harshen ta ?

25/12/2025

Innalillahi wa'innailaihi rají'un Allah yayiwa ( FULANI LABARINA ) RASUWA YANZU MUNA FATAN ALLAH YA GAFARTA MATA YASA CAN TAFIYE MATA
NAN
Ya hayyu ya qayyum
Hauwa Muhammad yahaya (FULANI LABARINA)
Allh Ubangiji ya gafarta miki Allh yasa mutuwa tazama hutu a
gareki. Ameen.

Address

Kano Outlying

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HausaLyrics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share