Dan Arewa

Dan Arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Arewa, Digital creator, Kabuga, Kano.
(1)

🙋‍♂️ Mutum mai natsuwa da gaskiya
❤️ Ina son soyayya ɗaya ta gaskiya ba wasa ba
💍 Burina aure mai albarka
📍 Daga Kano, Najeriya
🕊️ Zuciyata a buɗe take ga mace mai kirki da tsoron Allah

30/01/2026

"Insha'Allah, za mu fara azumin watan Ramadan ranar 18/02/2026. Allah ya kai mu cikin rai da koshin lafiya. 🌙✨🙏"

✅ A HUKUMANCE: FC Barcelona ta sanar cimma matsaya ɗan wasan tawagar farko watau Fermín López  kan tsawaita gamida da in...
30/01/2026

✅ A HUKUMANCE: FC Barcelona ta sanar cimma matsaya ɗan wasan tawagar farko watau Fermín López kan tsawaita gamida da inganta kwantiraginsa na ƙarin shekara biyu, har zuwa 30 ga Yuni, 2031.

🎯 Za'a gudanar da bikin sabunta kwantiragin nan ba da jimawa ba a ofishin Shugaba Joan Laporta, bayan haka Fermín zai gana da ‘yan jarida.

🤝 Duk da tayin kuɗi masu yawa daga Premier League, Fermín ya zaɓi Barça, yana nuna cikakken zuciyar Blaugrana da biyayya ga ƙungiyar.

🔵🔴 La Masia tana ci gaba da haɓaka taurari.

🙏 Me zaku ce yan amana? 🗣️

Address

Kabuga
Kano

Telephone

+2349130856565

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share