05/10/2024
Ta abinci ake yanzu.
Jama´a ga talla wani mun zo muku dashi da saukin farashi da yardar Allah🤗!
Ina masu gidan abinci dake ta'amuli da doya, da masu sha'awa da sarrafa doya ta kowane bangare da suke a Kano dama kasa baki daya.
Muna sayar da doya ta garuruwan da suke sanannu wajen nomawa da kuma samar da doya.
Kuna iya siyan doya a gurin mu (kwarya ko pieces), Ko daidai da bukatar ku akan farashi mai sauki da rahusa.Muna kuma aika muku ita a duk inda kuke a cikin garin Kano dama ƙasa baki daya.
Muna nan a Kano cikin babbar kasuwar nan; Dawanau ɓangaren ƴan doya. Da kuma Funtua Katsina State.
Za a iya zuwa gurin mu kai tsaye, ko kuma a tuntuɓe mu.
call/WhatsApp 08130350270/07033543046
HHighlights