DÁN ÂREWÂ

DÁN ÂREWÂ Be smart Be humble Be Honest

اٍّلَّلَّهّْمُّ اٍّمُّيٌّـــــــــــين  يٌّاٍّرًّبّْ اٍّلَّعَّاٍّلَّمُّيٌّنِّ 🤲
25/07/2025

اٍّلَّلَّهّْمُّ اٍّمُّيٌّـــــــــــين يٌّاٍّرًّبّْ اٍّلَّعَّاٍّلَّمُّيٌّنِّ 🤲

Kada a manta da Alwala kafin kwanciya barci ubangiji ya na wakilta mala'ika yayi gadinka harka wayi gari Yi qoqari karan...
25/07/2025

Kada a manta da Alwala kafin kwanciya barci ubangiji ya na wakilta mala'ika yayi gadinka harka wayi gari

Yi qoqari karanta suratul mulk kariyace gareki Kuma tana Hana azabar qabari

Yi qoqari karanta suratul kafirun ta kasance kariyace daga fadawa shirka

Yi qoqarin karanta
La haula Wala quwwata illah billahi sau 10 yayin barci

Kulle maganarka da fadin
Astagfiroollahallazi laa ilaha illallahuwal hayyul qayyum wa'atubu ilaihi
Da fadin wannan Kalmar ubangiji ya kan yafe maka dukkan laifin ka

A qarshe ka kwanta ta dama hadeda yafewa duk Wanda ya Saba maka

Asba ta gari

Yarima Al-Waleed bin Khaled bin Talal bin Abdulaziz Al Saud na Saudiyya ya rasu yana da shekara 35 a duniya kuma ya shaf...
19/07/2025

Yarima Al-Waleed bin Khaled bin Talal bin Abdulaziz Al Saud na Saudiyya ya rasu yana da shekara 35 a duniya kuma ya shafe shekara 20 cikin dogon suma bayan raunin da ya ji a ƙwaƙwalwarsa sakamakon hatsarin mota.

Za a yi jana’izarsa a masallacin Imam Turki bin Abdullah da ke birnin Riyadh a Saudiyya bayan sallar la’asar ranar Lahadi.

Allah yayi ma rayuwa Albarka❤
18/07/2025

Allah yayi ma rayuwa Albarka❤

Ina masana Al Qur'ani
18/07/2025

Ina masana Al Qur'ani

May Allah bring Bukhari and Idiagbon back together in Jannah.
18/07/2025

May Allah bring Bukhari and Idiagbon back together in Jannah.

'Ɗaruruwan mutane na fuskantar barazana mutuwa saboda yunwa a Gaza'Ƙarin bayani - https://trib.al/93Ei3fH
18/07/2025

'Ɗaruruwan mutane na fuskantar barazana mutuwa saboda yunwa a Gaza'

Ƙarin bayani - https://trib.al/93Ei3fH

TUNATARWA CE
18/07/2025

TUNATARWA CE

Ina ma'abota Al Qur'ani
18/07/2025

Ina ma'abota Al Qur'ani

Zamu ga ma'abota Al Qur'ani
18/07/2025

Zamu ga ma'abota Al Qur'ani

18/07/2025

Kullu nafsin zaikatul maut Kowace Zai Zata Dandani Mutuwa 😭......

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah

Allah ya jikan Malam yayi Masa rahama Amin ya Allah

23/02/2024

Kada ka bari daren juma'a ranar juma'a ta zo ta wuce bakayi addu'a ka roki Allah wani Abu ba duk wuya duk runtsi.
Allah ka dafa mana

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DÁN ÂREWÂ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DÁN ÂREWÂ:

Share