Al'umma24 TV

Al'umma24 TV Gidan Tv/Radio Wanda zai dunga watsa shirye shiryen sa cikin awa 24

Yanzu yanzu: Allah ya yiwa attajirin dan kasuwarnan Alhaji Aminu Dantata rasuwa.Muna tafe da karin bayani…
28/06/2025

Yanzu yanzu: Allah ya yiwa attajirin dan kasuwarnan Alhaji Aminu Dantata rasuwa.

Muna tafe da karin bayani…

Shirye Shiryen Bude Babban Ofishin wannan Gidan Online TV Mai Suna GEIDAM MEDIA CONCEPT yayi Nisa, Wanda kuma shine zai ...
25/06/2025

Shirye Shiryen Bude Babban Ofishin wannan Gidan Online TV Mai Suna GEIDAM MEDIA CONCEPT yayi Nisa, Wanda kuma shine zai Zama Gidan Jarida mai Zaman kansa na Farko a Garin Geidam dama Jihar Yobe da Arewacin Nigeria !

Addu'oinku nada Matukar Amfani da Mahimmanci wajan Samun wannan Nasara.

CEO Ishaq Isma'il Aliyu

Wasu daga Cikin Kyawawan Hotunan da aka dauka a wurin Taron Ranar Yara ta Duniya (Children's Day) Wanda aka gudanar a Ma...
28/05/2025

Wasu daga Cikin Kyawawan Hotunan da aka dauka a wurin Taron Ranar Yara ta Duniya (Children's Day) Wanda aka gudanar a Makarantar Rahama Science and Islamic School Geidam dake Jihar Yobe

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Isa Damaturu Domin Taron Kungiyar Gwamnonin Arewa Maso Gabas Karo Na 11Gwamnan jihar Gombe, Muham...
01/05/2025

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Isa Damaturu Domin Taron Kungiyar Gwamnonin Arewa Maso Gabas Karo Na 11

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya isa Damaturu, babban birnin jihar Yobe, gabanin taron kungiyar gwamnonin arewa maso gabas (NEGF) karo na 11, wanda aka shirya gudanarwa a yau Alhamis.

Gwamnan jihar Gombe ya samu kyakkyawar tarba daga mai masaukin baki, Hon. Mai Mala Buni, tare da manyan jami'an gwamnatin jihar Yobe.

Taron na NEGF ya tattaro Gwamnonin Jihohi shida na shiyyar Arewa maso Gabas, wato; Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba, Yobe; don yin shawarwari kan batutuwan da s**a shafi gamayya, musamman tsaro, bunkasa tattalin arziki, hadewar yanki, da inganta harkokin mulki.

Zangon Farko na gabatar da Shirye shiryen Al'umma24 TV tare da Sani S Abdullah Gora
01/05/2025

Zangon Farko na gabatar da Shirye shiryen Al'umma24 TV tare da Sani S Abdullah Gora

29/04/2025

Nan da dan lokaci zamu dawo gabatar da aiyukan mu kamar yadda aka saba

Yanzu-Yanzu: Fadar Vatican ta sanar da mutuwarsa a safiyar yau Litinin yana da shekara 88 a duniya.Mutuwar tasa na zuwa ...
21/04/2025

Yanzu-Yanzu: Fadar Vatican ta sanar da mutuwarsa a safiyar yau Litinin yana da shekara 88 a duniya.

Mutuwar tasa na zuwa ne dai dai lokacin da kiristocin duniya ke bikin Easter.

Marigayin yasha fama da rashin lafiya a kwanakin baya, inda aka kwantar dashi a asibiti.

20/04/2025

Muna bawa masu bibiyar mu Hakuri dangane da rashin jin mu kwana biyu hakan ya faru ne sakamakon Gyara da muke

Jiya s**a cika wata ɗaya da aure kuma a jiyan Allah ya yi wa matarsa rasuwa.Muna roƙon Allah ya gafarta mata tare da duk...
12/04/2025

Jiya s**a cika wata ɗaya da aure kuma a jiyan Allah ya yi wa matarsa rasuwa.

Muna roƙon Allah ya gafarta mata tare da dukkan mamatan mu ya sada ta da ma'aiki SAW.

Innalillahi wa inna ilaihiraj un. Allah ya yiwa  Amirulhaj na karamar hukumar D/Tofa Rasuwa Mal. Mu'azzamYanzu muke samu...
09/04/2025

Innalillahi wa inna ilaihiraj un.
Allah ya yiwa Amirulhaj na karamar hukumar D/Tofa Rasuwa Mal. Mu'azzam

Yanzu muke samun labarin Rasuwar Amirulhaj na karamar hukumar Dawakin Tofa Rasuwa kafin rasuwar tasa yasha fama da rashin lafiya Allah ya gafarta masa Amin

Ishaq Ismail Aliyu ( Abban Gaidam)

08/04/2025

Barkan mu da Safiya

04/04/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Kalli dubban mutane s**a halarci jana'izar Sheikh Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, yau Juma'a.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'umma24 TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Al'umma24 TV:

Share