Kadaura24

Kadaura24 Jarida ce dake kawo ingantattun labarai cikin harshen Hausa ba tare da kuskunda ba.

18/07/2025

Yau Malam Nasiru Ja'o'ji ya nuwa Duniya cewa shi ba sa'an yaro ba ne - Ibrahim Soja Kantin Kwari

Meye ra'ayinku kan Wannan Shawarar ta Soja ?
18/07/2025

Meye ra'ayinku kan Wannan Shawarar ta Soja ?

18/07/2025
YANZU-YANZU: Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Sauka Filin Jirgin Saman Aminu Kano Domin Ta'aziyar Margayi Alhaji Aminu...
18/07/2025

YANZU-YANZU: Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Sauka Filin Jirgin Saman Aminu Kano Domin Ta'aziyar Margayi Alhaji Aminu Dantata

A madadin al'ummar karamar hukumar Wudil Shugaban karamar hukumar Hon. Abba Muhd Tukur (Talban Makaman Kano) na taya ALG...
18/07/2025

A madadin al'ummar karamar hukumar Wudil Shugaban karamar hukumar Hon. Abba Muhd Tukur (Talban Makaman Kano) na taya ALGON chairman ta jihar Kano Hajiya Sa'adatu Salisu murnar zama mataimakiyar sakataren Tsare-tsare ta kungiyar ALGON ta Kasa , Muna Addu'ar Allah ya bata ikon sauke wannan nauyi.

Sanarwa daga Abba Ashiru Utai

S A Media na Chairman

Ko irin ta Kashim Shattima za su masa ?
18/07/2025

Ko irin ta Kashim Shattima za su masa ?

17/07/2025

Daga yau na fice daga jam'iyyar PDP na bi Atiku Abubakar - Mustapha Sulaiman Abdullahi

17/07/2025

Daga cikin mutune 37 da s**a tsayawa jam'iyar PDP reshen jihar kano takarar majalisar jiha a za6en 2023, a yau 'yantakara 21 mun hadu mun zauna kuma mun amince mu cigaba da zama cikin jam'iyar PDP.

~Hon Rabiu Sayyadi Kabo, Forum Chairman

17/07/2025

Boom💥: Ku Kiyayi Yan Maja Taron Kwara da Hama ne - Sakon Zulyadaini Sidi Mustapha Karaye

Ya ku ka kalli wadannan kalaman na gwamnan Kano ?
17/07/2025

Ya ku ka kalli wadannan kalaman na gwamnan Kano ?

Ya kuka kalli Wannan chanjin shekar
17/07/2025

Ya kuka kalli Wannan chanjin shekar

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kadaura24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kadaura24:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share