Nuran Tasha

Nuran Tasha I'm Simple Man 🥰
Northerner 💫
Researcher 🔭🌏
Business Man🏞️💰
Traders🛸📊
Investor 📈

Jihar Kano da kanta1, Shiekh Isah Waziri2, Dr. Yusif Maitama Sule 3, Alh. bashir Tofa4, Mukhtar Adnan Sarkin Bai5, Sheik...
02/07/2025

Jihar Kano da kanta

1, Shiekh Isah Waziri
2, Dr. Yusif Maitama Sule
3, Alh. bashir Tofa
4, Mukhtar Adnan Sarkin Bai
5, Sheikh Isyaka Rabi’u
6, Galadima Abbas Sanusi
7, Galadima Tijjani Hashim
8, Sarkin Kano Ado Bayero
9, Alh. Aminu Dantata

Allah ka jaddada Rahama a garesu, Allah ka hadamu dasu a Aljannah

An gudanar da jana'izar marigayi, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, a masallacin Annabi (SAW), kuma za a binne shi a maƙaba...
01/07/2025

An gudanar da jana'izar marigayi, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, a masallacin Annabi (SAW), kuma za a binne shi a maƙabartar Baqiah.

01/07/2025
Mazaje Ne  wannan Posting Naka Akwai Kyara Sosai A ciki 😂 Sannan Ina Mai Shawartar ka daka gyara wannan Rubutun Naka Dom...
01/07/2025

Mazaje Ne wannan Posting Naka Akwai Kyara Sosai A ciki 😂

Sannan Ina Mai Shawartar ka daka gyara wannan Rubutun Naka Domin Akwai Typing Error A Ciki 🤣😂😂

Kano State Governor His Excellency Engr Abba Kabir YusufAbba K Yusuf Lead A Delegation with  Jigawa State Governor H.E U...
01/07/2025

Kano State Governor His Excellency Engr Abba Kabir YusufAbba K Yusuf Lead A Delegation with Jigawa State Governor H.E Umar Namadi,The Emir Pf Kano Mallam Muhammad Sanusi The Second,The Emir Of Karaye Alh Muhammad Muhd Mahraz And Many More Dignitaries and To Condole with The Family Of late Alh Aminu Alhassan Dantata Over his Demise. May his Gentle Soul Rest In peace.

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf,Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa Alh Umar Namadi ,Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi Nabiyu ,Mai Martaba Sarkin Qaraye Alh Muhd Muhd Mahraz Sun Kai ziyarar Ta aziyya Ga Iyalan Marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata A Birnin Madina.

Sadiq Khalifa 📸
Hajj Media Team
KNSG.

Mai girma Gwamna Jihar Kano Alh Abba K Yusuf kenan awannan Yayinda ya Jagoranci gabatar da Addu’a tamusamman Ga Marigayi...
30/06/2025

Mai girma Gwamna Jihar Kano Alh Abba K Yusuf kenan awannan Yayinda ya Jagoranci gabatar da Addu’a tamusamman Ga Marigayi Alh Aminu Alhassan Dantata A Masallacin fiyayyen Halitta Annabi Muhd S.A.W dake Birnin Madina Tare Da Mai Girma Gwamnan Jihar jigawa Alh Umar Namadi Da Kuma Mai Martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na II, da Mai Martaba Sarkin karaye Alhaji Muhd Muhd Mahraz.

An binne Malam Ali Dogo a shekarar 1935, yau shekaru 90 da kwanciyar sa a Kabari.Ya rasu a 1935, ya rasu yana matashi ma...
29/06/2025

An binne Malam Ali Dogo a shekarar 1935, yau shekaru 90 da kwanciyar sa a Kabari.

Ya rasu a 1935, ya rasu yana matashi mai jini a jika. Malam Ali Dogo yana kwance a Kabari yana jiran tashin Qiyama yanzu haka, ya shafe shekaru 90 yana kwance, kuma da sauran tafiya.

Malam kar ka bari rayuwar shekaru 30, 40 ko 50 tasa ka gagara shirya ma kwanciyar shekaru dubu a kasa. Mu shafawa kanmu ruwa, akwai aiki a gaban mu wallahi.

Yanzu ina sa'oin sa? duk sun tafi, wanda yasan Malam Ali Dogo ko ya taba ganin sa da ido ma babu shi a yau, haka muma zamu zo mu wuce, wanda yasan mu ma da wahala a same shi, sai alkhairi kawai in mun bari a bayan kasa.

18/06/2025

18th June 2025

Gomnatin Tarayya batayi da shi!Hukuma Yan Sanda daga Abuja basayi da shi!Jam’iyar Adawa suna son ganin Bayanshi!! Shi ka...
15/06/2025

Gomnatin Tarayya batayi da shi!

Hukuma Yan Sanda daga Abuja basayi da shi!

Jam’iyar Adawa suna son ganin Bayanshi!!

Shi kadai ne Gomna a Party Shi, Duk da nawee dake kansa bisa Dumbun Al’umma dake karkashinshi anma A hakan Allah yake mishi Jagoranci.

Anma Allah da Talakwansa suna Yinshi kuma suna Goyon Bayanshi. Abba Halinka na gari da kirkin ya bika!!!

Allah yayi maka Jagora Abban Kanawa!!

Ina yiwa Gomna HE Abba Kabir Yusuf Barka Da Sallah da fatan Alheri………

‎Tudun wada 1stFacebook connect ‎‎Matasan Karamar Hukumar Tudunwada da ke Jihar Kano sun gudanar da Taron sada zumunci n...
13/06/2025

‎Tudun wada 1stFacebook connect


‎Matasan Karamar Hukumar Tudunwada da ke Jihar Kano sun gudanar da Taron sada zumunci na masu Amfani da kafar sadarwa ta Facebook wato Facebook connect Karo na farko , a yayin taron sun jaddada bukatar haɗin kai da fahimtar juna a tsakaninsu domin ciyar da yankin gaba, musamman ta fannin ilimi, kasuwanci, da ci gaban al’umma batare da la'akari da Siyasa ko nuna bangaranci ba

‎Cikin muhinman Abubuwan da aka tattauna akwai matsalar da ta adabi yankin shekarar da shekaru na matsalar Ruwan famfo da yake damun yanki inda sukayi kira ga dukkanin jagororin yankin akan su waiwayi wannan matsala da gaggawa , Taron ya Sami halartar matasa daga kowacce jam'iyya

‎A ƙarshe, mahalarta taron sun cimma matsaya cewa lokaci ya yi da za su hada Kai domin jawo hankalin jagororinsu akan samar musu da cigaba mai dorewa

Learn Hausa and English language words...Sanin kalmomin turanci tare da Hausa....Words associated with system of governm...
24/03/2025

Learn Hausa and English language words...

Sanin kalmomin turanci tare da Hausa....

Words associated with system of government.

Kalmomin tsarin mulki.

26/02/2025

GA WATA MUHIMMIYAR SANARWA

Address

Tudun Wada
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nuran Tasha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nuran Tasha:

Share