Dini

Dini Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dini, Film/Television studio, Ribas, Kano.

17/02/2026

SIRRIN SURATUL KAHFI DOMIN JALABI

WANNAN SIRRIN jalabine Mai karfin gaske kuma mujarrabi Ammafa bakwai Wahala wallahi,

wannan sirrin yanada ban mamaki
Idan kana famada kuncin rayuwa da talauci mai tsanani kokuma kana neman karuwar arziki kokuma
Kanason karin ciniki ko karin manyan kwasto momi
TO GA SIR RIN
Zaka tashi da azumi
Ranar lahadi da litinin da talata kwana 3 kenan kullum kakaranta SURATUL KAHAFI kafa 13 to ranar laraba saika fara saukar alqur'ani
Zuwa kwana 7 Akeso Akammala, amma duk izu 1 za'atsaya akaranta SURATUL FATAHI kafa 3 dahaka
Har asuka sai ayanka kaji 2 ayi sadaka da abinci to wallahil azimi
Insha allahu zakaga chanji kuma wallahi komin talaucinka komin arzikinka idan kai wannan ko akaimaka saikaga abun mamaki wajen kwararuwar arziki da yar allah
Idan mutum bazai iyaba yana iya sakawa Muyimasa ko Wani na kusa dakai yayimaka,

Nayi Izini Ga Dukkanin Wanda yayi share domin yan Uwa su Amfana

Allah Yataimakemu Amin Summa Amin

06/02/2026

Game da mutane wanda suke Yawan wasi wasi da faduwar gaba da yawan kokon to ko firgita. matsalar saiɗanu ce wasu kuma damuwace tayi yawa to a rubuta wannan ayar asha zaka samu nutsuwa zakabar wasi wasi da faɗuwar gaba isha allahu
ayi share don wasu ma afana

06/02/2026

maganin tari arubuta kafa 9 asha isha allahu za adena tarin ayi share don wasu su afana

04/02/2026

DAFA IN AYATUL KURSIYYU Mujarabun Insha allahu Duk Wanda Yakeso Kuma Yakeda Ra Ayinsa Yaje Yayi Yagani Mudai Awajenmu Mujarabun NE Kuma Kuje Kujarabashi Kugani

Akwai Cikakken Jawabinsa Arubuce Ajikin Wannan Takardar Kaimadin Haka Zakayi

Ko dai Karinga Karantawa Kokuma Karingashansa Tareda QAIQAYI KOMA KAN MASHEQIYA

To Insha allahu Badai Mutumba Saidai Allah

Mudai Har Kullum Fatanmu Mu gudu Tare Mutsira Tare Allah Yataimakemu Amin Summa Amin

Address

Ribas
Kano

Telephone

+2347084465034

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dini posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share