
22/07/2025
Alkm,
A Yau Litinin 21/07/2025 mai Girma Zababben Kansilan Mazabar Gyadi-Gyadi Kudu Hon Shamsuddeen Suleiman Tahir ya kammala Aikin Gyaran makarantar Tahir Islamiyya Special Primary School dake Gyadi-Gyadi Kudu.
Inda mai Girma Zababben Shugaban karamar hukumar Tarauni Hon Ahmad Ibrahim Muhammad Sekure ya jagoranci bude sabon aikin a wannan makaranta.
daga karshe anyi Addu'ah tare da fatan Allah ya sanya Alkhairi.
.