Hausa Trading

Hausa Trading Samun kudi a saukake ta yanar gizogizo. Muna kawo muhimman abubuwa kawai👇
🗣️Labaran Hausa and English.

Trusted 💯%.
-crypto news.
-Nigeria 🇳🇬 and global 📡
-Under Arewa_cryptoo. 💥
- This is media broadcaster online
crypto news.

`INSTATRADER`*trading 💹 chart 📊*_part 003 and  004_🗣️Wannan kawai gwajine zamuzo muyi abin anitse sosai fatan kunfara ga...
10/12/2024

`INSTATRADER`
*trading 💹 chart 📊*
_part 003 and 004_
🗣️Wannan kawai gwajine zamuzo muyi abin anitse sosai fatan kunfara ganewa.
Shima kowa yasaita.
*Entry price*
*Take Profit*
*Stop lose*
Naku kuturo screenshot Questions bot domin muga masu brain 🧠 damasu bounce 🧐.

~☆*`managing Director`*☆~

10/12/2024

`INSTATRADER`
*Trading 💹 chart 📊*
_part 001 and 002_
Yadda akeshiga asalin wajen trading amman shifa saidai kayi using 2phone kokuma phone da computer 🖥 daya kana kallon moving na coins dayakuma dashi ake closing 🔐 order.
Anan zakugane anfanin _mt4 dakuma mt5_ domin daman muncemuku sukamar screen ne kuma su suna nunama asalin yawan profit naka gabadaya suwarema ribarka ta kowacce rana dakuma faduwarka batare da wani percentage ba.
~☆managing Director☆~

04/12/2024

🙋‍♂️green tick ✅
Wannan shine posting namu na karshe a wannan channel din gameda whatssap business verified.
Daman wannan channel din takoyan trading ne kuma mukace duk wani abu nakaruwa inyazo zamu sanar domin kowa yakaru.
Dan haka mungama dukmai bukatar update akan whatssap verified zeyi request na wannan group din guda 2.
1. Free
2. Vip naira 100
1. Link 👉https://chat.whatsapp.com/DYHF4lwA7ut56sOjGFqDAV

2. Link 👉https://chat.whatsapp.com/D7SHpxHGFpJ1vwVc58abgw.
Hanyace tasamun makudan kudi unlimited...
Mungode 🙏

Cristiano RonaldoFatana musulmi sukaru...Golan Annasar ya tabbatar da Cristiano Ronaldo ya nuna mutukar kauna da Sha'awa...
04/12/2024

Cristiano Ronaldo
Fatana musulmi sukaru...
Golan Annasar ya tabbatar da Cristiano Ronaldo ya nuna mutukar kauna da Sha'awar zama Musulunci

Muna addu'ar Allah ya tabbatar da hakan🤲🤲🤲

04/12/2024

Yadda akeseta profile kafin kuyi request na meta verified dakuma yadda ake joining na whitelist.
Part 1

04/12/2024

All Nigerian posta code ko kace zip code.

04/12/2024

Full bayani akan whatssap business meta verified.
Part 2
Usman Hassan

04/12/2024

Full bayani yadda ake whatssap business verified
Part 3
Shine last

04/12/2024

`Bybit demo trading account`
*003*

04/12/2024

`Bybit demo trading account`
*002*

04/12/2024

`Bybit demo trading account`
*001*

Address

First Office No. 115 Sharada Kano
Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Trading posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share