Yatumama Media Tv2

Yatumama Media Tv2 Wannan Farfajiya An Buɗe Shine Domin Saka Labarai Amma Bashida Alaƙa Da Kowa Dakaga Munsa🙏MUN GODE🥰

01/03/2025
DA ZAFINSA.....Tap-Tap Mining daga CEX. IO confirmed!Babbar Exchanger nan ta CEX ta TSUNDUMA cikin TON BLOCKCHAIN ta han...
21/05/2024

DA ZAFINSA.....

Tap-Tap Mining daga CEX. IO confirmed!

Babbar Exchanger nan ta CEX ta TSUNDUMA cikin TON BLOCKCHAIN ta hanyar gabatar da mining a TELEGRAM!

Ayi joining ta cikin wannan
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247314516

Duk bayan yan mintuna ake CLAIM! Sannan akwai Tasks da akeyi wanda zai baku damar samun points masu yawa

Allah ya bamu sa'a.

Sababbin Masu Bude Telegram Gareku Nasan Bakusan Tsauraran Matakan da Suke kan Telegram ba Shi Ba Kamar Whtsapp Yake ba ...
19/05/2024

Sababbin Masu Bude Telegram Gareku Nasan Bakusan Tsauraran Matakan da Suke kan Telegram ba Shi Ba Kamar Whtsapp Yake ba Kuma Telegram ba wajan Chat Bane Kamar Yadda Akeyi a Whtsapp da Sauran Platforms Telegram Wajan Neman Kudi Ne na Zamani Wanda Yake Kan Tsarin web3 Domin Gujewa Asara Duk Wanda Kukaga Yai Muku Magana Babu Bukatar Ku Bashi Amsa Domin Hakan Zai iya Haifar Maka Shiga Tarkon Dokokin Telegram Ko Kuma Kaga Anyi Add Dinka Wani Group Ka dinga Kokarin Tura Link da Sauran Su dan Wlh Saika Gama Mining din Kana Tunanin Zata Fashe dakai Kawai Ka Wayi Gari Kaga Telegram Sunyi Banned Dinka Nayi wannan Rubutun Ne Sabida Naga Yan Uwa Dayawa Sun Bude Telegram Kuma Dai Nasan Bai Wuce Kokarin Fara Neman Alkairi irin Na Mining Ba dan Allah idan Kaga Post din, nan Kai Kokarin Share dinsa wajan Wanda Kasan Bai Gani ba Domin a Gudu Tare kuma a Tsira Tare

AIKIN HAJIN BANA.....A jihar Katsina Maigirma Gwamna Malam Dikko Radda ya sanar da cewa zaa biyawa dukkan mahajjatan jih...
11/05/2024

AIKIN HAJIN BANA.....

A jihar Katsina Maigirma Gwamna Malam Dikko Radda ya sanar da cewa zaa biyawa dukkan mahajjatan jihar kudin Uhdiya wanda ya k**a Riyal Dari bakwai da ishirin, Gwamna Radda ya sanar da hakan ne lokacin da yake kaddamar da yan kwamitin aikin haji karkashin tsohon Matemakin Gwamna Alhaji Tukur Jikanshi a gidan gwamnatin Katsina..

Gwamna Radda ya kara da cewa Gwamnatinsa zata bawa dukkan Alhazan jihar Sallah Package a lokacin da suke kasa mai tsarki, Radda yayi kira ga yan kwamitin da shugabannin hukumar jin dadin Alhazai ta Katsina akan su tabbatar sun kula da jin dadin Alhazai sannan suyi aiki tukuru ta yadda Jihar katsina zata zama zakara a lokacin aikin hajji...

Gwamna ya yaba da alhazan Katsina sannan ya kara da cewa hakkine akansa na ganin cewa an kula da jin dadinsu tun daga nan gida Nigeria har zuwa saudiya da lokacin gudanar da ibadu da lokacin dawowarsu gida ...

Gwamna yayiwa alhazan jihar fatan samun nasara tare da rokon Allah ya karbi ibadun mahajjatan Katsina da kasa baki daya...

Mai fassarar Rohoto Malam Rabiu Biyora

NAHCON Media Team Hajj 2024

Tap swap sukace idan connect ta phantom wallet yana baku matsala kuyi amfani da chrom browser  ko misses browser  kuyi e...
05/04/2024

Tap swap sukace idan connect ta phantom wallet yana baku matsala kuyi amfani da chrom browser ko misses browser kuyi extension wallet naku in sha Allahu instant zaiyi connect

Kamar dai yadda kuke gani nayi nawa kuma yayi successful har na claim bonus din yanzu kuma Ina jiran WUFF token da za'ai ma wanda yay connect wallet nasa

Ga wa enda kuma basuyi reg ba ga link

https://t.me/tapswap_bot?start=r_6012243444

TIMECOIN TELEGRAM MINING.....Na kwana biyu ina mining din Timecoin bana saka updates akansa ne saboda masu project din s...
04/04/2024

TIMECOIN TELEGRAM MINING.....

Na kwana biyu ina mining din Timecoin bana saka updates akansa ne saboda masu project din suna yawan upgrades na shafin nasu....

Ga link dinsu idan zaa gwada

https://t.me/timecoinbot?start=136_109052

Allah ya bamu sa'a

Don Allah jama'a ku fara Mining din Memefi Coin tun yanzu da wuri, kada ku bari sai anyi nisa sosai sannan kuce zaka far...
01/04/2024

Don Allah jama'a ku fara Mining din Memefi Coin tun yanzu da wuri, kada ku bari sai anyi nisa sosai sannan kuce zaka fara....

https://t.me/memefi_coin_bot?start=r_e68548bb15

Shima a Telegram ake yinsa sannan dandanashi akeyi irin yadda ake danna Notcoin, kuyi kokari ku fara tara Coins dinsu daga nan sai kuyi Upgrade saboda karawa Mining dinku karfi.....

Address

Nigeria �
Kano

Telephone

+2348101087735

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yatumama Media Tv2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yatumama Media Tv2:

Share