A square Shinkafi

A square Shinkafi Alhamdulillah💥

Shahararren malamin Izala mazaunin jihar Kaduna Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah ya bayyana cewar a watan da ya wuce har ...
05/08/2025

Shahararren malamin Izala mazaunin jihar Kaduna Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah ya bayyana cewar a watan da ya wuce har sau 3 yana ziyartar Bello Turji.

Shehin malamin ya bayyana cewar Fulanin dajin sunyi bayanin dalilan su na aikata tá'âdd@nci, inda shi kuma malamin yayi musu wa'azi akan suji tsoron Allah.

Me zaku ce???

Sheikh Goni Isma'il Maiduguri ne ya bayyana haka a cikin wani karatu da yake gabatarwa, inda yake jan kunnen "ya"ya masu...
04/08/2025

Sheikh Goni Isma'il Maiduguri ne ya bayyana haka a cikin wani karatu da yake gabatarwa, inda yake jan kunnen "ya"ya masu wallafa hotunan iyayensu mata a shafukan sada zumunta

Malamin ya bayyana cewar iyaye maza suna kishin matansu, don haka "ya"ya su dena dora hoton iyayensu mata a shafukan sada zumunta, inda malamin yace Duk ranar da É—ansa yayi posting din hoton matarsa a social media to sai yaci ubansa, domin yana kishin kayarsa.

Me zaku ce???

WATA SABUWA: Ana siyar da Ganyen ÆŠarbejiya Dalar Amurka  $1.7 sama da Naira dubu biyu da dari biyar kenan a kudin Nigeri...
04/08/2025

WATA SABUWA: Ana siyar da Ganyen ÆŠarbejiya Dalar Amurka $1.7 sama da Naira dubu biyu da dari biyar kenan a kudin Nigeria, mu anan Arewacin Najeriya gata nan birjik ko ina...

Ganyen ÆŠarbejiya da ake samu a kusan kowanne kofar gida dake Arewacin Najeriya musamman tsoffin gidajen da s**a haura shekara 30 zuwa 40.

Yadda Wannan Masãllaciɲ Ya Lakume Naira Milyan Bakwai Wajen Gina ShiDaga Abubakar Shehu DokokiJama'a wannan da kuke gani...
01/08/2025

Yadda Wannan Masãllaciɲ Ya Lakume Naira Milyan Bakwai Wajen Gina Shi

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Jama'a wannan da kuke gani masallacin naira miliyan bakwai kenan da wani ɗan majalisa yace ya gina a garin Dumus dake ƙaramar hukumar Birnin-Kudu a jihar Jigawa, kamar yadda mai magana da yawun ɗan majalisar ya faɗa.

Sai dai jama'a da dama na cigaba da tafka muhawara akan kuÉ—in da aka ce an gina wannan masallaci.

Tambayar mu a nan shine, shin miliyan bakwai za ta gina masallaci wanda yafi wannan a yankunan ku? Ko kuma za ta gina wanda bai kai wannan ba?

Ku bayyana mana ra'ayinku.

29/07/2025
Kocin Kwallon Kafa na Club É—in Manchester United Pep Guardiola Ya ce Bai kamata Mu Zura Ido Muna Kallon Abinda Ke Faruwa...
29/07/2025

Kocin Kwallon Kafa na Club É—in Manchester United Pep Guardiola Ya ce Bai kamata Mu Zura Ido Muna Kallon Abinda Ke Faruwa a G@ZA ba, Wanda Tazarar mu Dasu Bai Wuce Awa Uku ba.

Ya kara da cewa idan a baya y@kin duniya na 1 da na 2 bamu kallon abinda ke faruwa, To yanzu kaitsaye muke kallon abinda ke faruwa a G@ZA.

Daga Shafin Dan Jarida

Yana daga cikin manyan malaman addini a duniya, waye zai iya fada mana sunan sa da gudummawar da ya bawa addini???
29/07/2025

Yana daga cikin manyan malaman addini a duniya, waye zai iya fada mana sunan sa da gudummawar da ya bawa addini???

27/07/2025

With Hauwa Musa Abdullahi – I'm on a streak! I've been a top fan for 5 months in a row. 🎉

Manchester United fans started predicting the results
27/07/2025

Manchester United fans started predicting the results

This picture
27/07/2025

This picture

Address

Kano

Telephone

+2348130061372

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A square Shinkafi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A square Shinkafi:

Share