Magana Jari ce

Magana Jari ce Wannan shafi an bude shi ne domin nishadantarwa

Wherever!Allah ya kai musu dauki a duk halin da s**a shiga na KUNCI!
10/03/2026

Wherever!

Allah ya kai musu dauki a duk halin da s**a shiga na KUNCI!

This is just the Beginning....Yadda ka karbe mu kaima Allah ya baka cikakkiyar dama
10/03/2026

This is just the Beginning....

Yadda ka karbe mu kaima Allah ya baka cikakkiyar dama

Allah kayi mana Afuwa, Allah ka zaunar da Kasashen Musulmi Lafiya, Allah ka albarkaci nemanmu, Allah kayi mana yalwar Ar...
10/03/2026

Allah kayi mana Afuwa, Allah ka zaunar da Kasashen Musulmi Lafiya, Allah ka albarkaci nemanmu, Allah kayi mana yalwar Arziki, Marasa Lafiya Allah ka yaye musu, Masu fama da kuncin rayuwa Allah ka yaye musu, Wadanda s**a Mutu Allah kayi musu Rahama, Mu da muke Raye da lafiyarmu Allah ka inganta mana kayi mana tsawon rai, Idan mutuwarmu tazo ka kyautata mana ka bamu ikon cikawa da Imani, Allah kayi mana tsari da sharrin azabar wuta, Allah ka h**e mana shiga Aljannarka.🤲🔐

Ya Arhamar-raaahimeeen🙏🌙

Allah kayi mana Afuwa, Allah ka zaunar da Kasashen Musulmi Lafiya, Allah kayi mana yalwar Arziki, Marasa Lafiya Allah ka...
10/03/2026

Allah kayi mana Afuwa, Allah ka zaunar da Kasashen Musulmi Lafiya, Allah kayi mana yalwar Arziki, Marasa Lafiya Allah ka yaye musu, Masu fama da kuncin rayuwa Allah ka yaye musu, Wadanda s**a Mutu Allah kayi musu Rahama, Mu da muke Raye da lafiyarmu Allah ka inganta mana kayi mana tsawon rai, Idan mutuwarmu tazo ka kyautata mana ka bamu ikon cikawa da Imani, Allah kayi mana tsari da sharrin azabar wuta, Allah ka h**e mana shiga Aljannarka.🤲🔐

Ya Arhamar-raaahimeeen🙏🌙

Wadannan mutanen Nuhu Ribado (NSA) da  basu chanchanci a rika (attacking) dinsu ba, idan har zamuyi wa juna adalci sai d...
09/03/2026

Wadannan mutanen Nuhu Ribado (NSA) da basu chanchanci a rika (attacking) dinsu ba, idan har zamuyi wa juna adalci sai dai muyi encouraging dinsu akan abunda sukeyi na kyautatawa, idan kuma akwai shawarar neman mafita kamar yadda wasunmu suke ikirari don su burge Jama'a to kamata yayi a zauna ayi abu a ilimance domin magance matsalolin da kuma kirkiro yadda za'ayi a samu cigaba. Idan ka dauko matsalar da ke damunka ka kawo ta Social media kana tunanin 'yan Comments Section Tsinannu ne zasu magance maka ita? ko kuwa kawai don ace duk kannywood kai kadai kake iya fadar maganar gaskiya?.
Babu dalili da zaisa ka kalli wanda yake aikin Alkhairi shi da ba daukar mukami (appointment) akayi aka ce je kayi wannan aikin ba kace wai laifi da tozarta mutanene abunda yake yi.
Idan yanzu yace ga hanya an samo da za'ayi duk abubuwan da kuke ta lissafi sune hanyoyin cigaba, idan ba'ayi wasa ba wasu har (Matansu da iyayensu zasu dauko su dawo dasu sana'ar film su mai dashi (Family & Friends) kamar yadda sarauta da siyasa suke a yanzu.
Saboda haka duk abunda muke so muyi gyara ko mu samu na cigaba indai akwai hadin kai, tunani da hankali ba social media zamu zo muce muna son gyarawa BA, wannan hauka ne da haddasa qarara!

Ina Dan 20/25 years banyi wa kaina lissafin (FUTURE) rayuwa ba sai yanzu da nake 45 to 50years zanzo inyi tunanin wani zai dawo baya, wallahi an wuce sai dai wani Generation din. Sannan kada mu manta akwai fa Ministry da aka tanada musamman domin wannan sana'ar tamu.....Shin tsoron zuwa akeyi akai kuka ko kuma a yadda za'a samar da hanyar cigaba, sai inda wane yake dan samu za muso a toshe ko kuwa?

A taron shan ruwa da ya gabata a yau Lahadi wanda sabuwar hadaddiyar kungiyar matasa ma'aikatan Masa'antar kannywood s**...
08/03/2026

A taron shan ruwa da ya gabata a yau Lahadi wanda sabuwar hadaddiyar kungiyar matasa ma'aikatan Masa'antar kannywood s**a shirya. Taron ya samu halartar a kalla mutane da dama daga sassa daban daban na arewancin Nigeria.







 "Ba cika baki ba in maka ta Mahaukaci duk kannywood ba wanda yakaini son FILM"Cewar Managing director Film Corporation ...
08/03/2026

"Ba cika baki ba in maka ta Mahaukaci duk kannywood ba wanda yakaini son FILM"

Cewar Managing director Film Corporation Jarumi ALI NUHU a taron da yake gabata a yanzu a dakin taro na shagalinku restaurant dake titin zoo road.

Get  •  Assalam Alaikum, Barkan mu da shan ruwa. Wannan kungiya mai suna A sama na gayyatar yan uwa da abokan arziki zuw...
07/03/2026

Get • Assalam Alaikum, Barkan mu da shan ruwa.

Wannan kungiya mai suna A sama na gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa wajen taron kwarya kwaryan shan ruwa da Ta shirya

Date&time
8, Sunday2026. 8:pm

Allaah yakaimu lafiya



🤝🤝🤝
07/03/2026

🤝🤝🤝

Allah h**e mana Allah ka rufa asirinmu bayan mutuwarmu
07/03/2026

Allah h**e mana
Allah ka rufa asirinmu bayan mutuwarmu

Ina tsoron ranar da zan mutu a tambayi masu bina bashin Kudi...... Wannan abun takaici ne matuka.Ya Allah! ka h**e mana ...
07/03/2026

Ina tsoron ranar da zan mutu a tambayi masu bina bashin Kudi...... Wannan abun takaici ne matuka.

Ya Allah! ka h**e mana hanyoyin samu na halak

Astafigfirullaha wa atuubu ilaik
Astafigfirullaha wa atuubu ilaik
Astafigfirullaha wa atuubu ilaik
Astafigfirullaha wa atuubu ilaik
Astafigfirullaha wa atuubu ilaik
Astafigfirullaha wa atuubu ilaik
Astafigfirullaha wa atuubu ilaik
Astafigfirullaha wa atuubu ilaik
Astafigfirullaha wa atuubu ilaik
Astafigfirullaha wa atuubu ilaik

Address

Hotoro
Kano

Telephone

+2347062703409

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Magana Jari ce posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Magana Jari ce:

Share