๐…๐š๐ญ๐š๐ง๐š๐ ๐š๐ซ๐ข ๐“๐ฏ

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • ๐…๐š๐ญ๐š๐ง๐š๐ ๐š๐ซ๐ข ๐“๐ฏ

๐…๐š๐ญ๐š๐ง๐š๐ ๐š๐ซ๐ข ๐“๐ฏ ๐—”

Shugaba Buhari ya bayyana farin cikinsa kan yadda aka buga kudadden a Najeriya.
24/11/2022

Shugaba Buhari ya bayyana farin cikinsa kan yadda aka buga kudadden a Najeriya.

โ€˜โ€™Ba zai yuwu a ce  wanda zai iya karatu da rubutu da Larabci ko ajami ko ya haddace Alโ€™kurโ€™ani sannan a ce mi shi jahil...
24/11/2022

โ€˜โ€™Ba zai yuwu a ce wanda zai iya karatu da rubutu da Larabci ko ajami ko ya haddace Alโ€™kurโ€™ani sannan a ce mi shi jahili ba.โ€

26/09/2022

Bayan an kammala yaqin Hunainu, yayin da Manzon Allah ๏ทบ yazo rabon kayan ganimah, sai ya rarrabata atsakanin mutanen Makkah da sauran Qabilun larabawa wadanda basu dade da shiga musulunci ba.

Mutanen Madeenah kuwa (AL ANSAR) bai basu komai ba. don haka sai wasu daga cikinsu suke mamakin mai yasa Manzon Allah ๏ทบ bai raba ganima dasu ba? Alhali tare dasu akayi gwagwarmayar nan!!

Da maganar tazo kunnensa ๏ทบ sai ya tarasu gaba dayansu waje guda yayi musu jawabi mai ratsa zukata, sannan daga karshe yace musu :

"SHIN YANZU BA ZAKUYI FARIN CIKI BA, SAURAN MUTANE ZASU KOMA GUDAJENSU DA AWAKI DA TUMAKAI DA ZINARE DA AZURFA, KU KUMA ZAKU KOMA GIDANKU TARE DA MANZON ALLAH!!!".

Sai s**a fashe da kuka suna cewa "Munyi farin ciki mun yarda da Manzon Allah ๏ทบ Shine rabonmu, shine kasonmu!!".

Allah yi salati da amincinka mafi girma bisa Annabinka mafi daraja, Shugaban mutanen farko dana karshe, mai tutar godiya aranar tsaiwa, Annabinmu Muhammadu tare da iyalan gidansa masu daraja da Sahabbansa madaukaka da dukkan mabiya bayansu da kyautatawa har zuwa ranar sakamako. Ameen.

DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990 (25/09/2022 28/02/1444).

๐™๐š๐ค๐ข ๐Œ๐š๐ข ๐›๐š๐ง ๐“๐ฌ๐จ๐ซ๐จ
07/08/2022

๐™๐š๐ค๐ข ๐Œ๐š๐ข ๐›๐š๐ง ๐“๐ฌ๐จ๐ซ๐จ

ฦ˜ORAFE-ฦ˜ORAFEN MANYAN PDP KAN ATIKU: 'Zan bi su gida-gida ina sasantawa da su' - Inji Atiku-----------------------------...
01/07/2022

ฦ˜ORAFE-ฦ˜ORAFEN MANYAN PDP KAN ATIKU: 'Zan bi su gida-gida ina sasantawa da su' - Inji Atiku
-----------------------------

ฦŠan takarar shugaban ฦ™asa a ฦ™arฦ™ashin jam'iyyar APC, Atiku Abubakar ya bayyana cewa za a warware matsaloli da dukkan ฦ™orafe-ฦ™orafen da su ka bijiro a cikin jam'iyyar.

Karanta nan: https://bit.ly/3yrKy6f

Wannan jarida ta buga labarin cewa Fayose ya yi iฦ™irarin Atiku ya ci amanar Wike, don haka ba zai goyi bayan kamfen ษ—in sa ba -Fayose

Wata mata ta haifi jarirai hudu rigis a lokaci daya, wadanda dukkanninsu mata ne, a babban asibitin Shinkafi da ke jihar...
30/06/2022

Wata mata ta haifi jarirai hudu rigis a lokaci daya, wadanda dukkanninsu mata ne, a babban asibitin Shinkafi da ke jihar Zamfara.

Karin bayani: https://bbc.in/3ywQUT1

๐Ÿ“ท Auwal Mu'azu

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye na wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

30/06/2022
Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara wurin tunawa da kisan ฦ™are-dangi a birnin Kigali na kasar Rwanda a yau Alhamis.๐Ÿ“ท ...
23/06/2022

Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara wurin tunawa da kisan ฦ™are-dangi a birnin Kigali na kasar Rwanda a yau Alhamis.

๐Ÿ“ท Fadar Shugaban Najeriya

๐Š๐€๐ƒ๐ˆ๐Œ๐”๐‹ ๐ˆ๐’๐‹๐€๐Œ๐€๐ง ๐ฌ๐š๐ค๐ž ๐๐š๐ข๐ฐ๐š ๐†๐ฐ๐š๐ฆ๐ง๐š ๐†๐š๐ง๐๐ฎ๐ฃ๐ž ๐’๐š๐ซ๐š๐ฎ๐ญ๐š ๐š ๐Š๐š๐ฌ๐š๐ซ ๐˜๐š๐ซ๐š๐›๐š๐ฐ๐š๐Œ๐š๐ฃ๐š๐ฅ๐ข๐ฌ๐ฌ๐š๐ซ ๐Œ๐š๐ฅ๐š๐ฆ๐š๐ง ๐ฒ๐š๐ง๐ค๐ข๐ง ๐ฒ๐š๐ซ๐š๐›๐š๐ฐ๐š ๐๐š๐ค๐ž ๐๐š ๐’๐ก๐ž๐ฅ๐ค๐ฐ๐š๐ญ๐š ๐š...
23/06/2022

๐Š๐€๐ƒ๐ˆ๐Œ๐”๐‹ ๐ˆ๐’๐‹๐€๐Œ
๐€๐ง ๐ฌ๐š๐ค๐ž ๐๐š๐ข๐ฐ๐š ๐†๐ฐ๐š๐ฆ๐ง๐š ๐†๐š๐ง๐๐ฎ๐ฃ๐ž ๐’๐š๐ซ๐š๐ฎ๐ญ๐š ๐š ๐Š๐š๐ฌ๐š๐ซ ๐˜๐š๐ซ๐š๐›๐š๐ฐ๐š

๐Œ๐š๐ฃ๐š๐ฅ๐ข๐ฌ๐ฌ๐š๐ซ ๐Œ๐š๐ฅ๐š๐ฆ๐š๐ง ๐ฒ๐š๐ง๐ค๐ข๐ง ๐ฒ๐š๐ซ๐š๐›๐š๐ฐ๐š ๐๐š๐ค๐ž ๐๐š ๐’๐ก๐ž๐ฅ๐ค๐ฐ๐š๐ญ๐š ๐š ๐ˆ๐›๐š๐๐š๐ง ๐“๐š ๐๐š๐๐š ๐†๐ฐ๐š๐ฆ๐ง๐š๐ง ๐Š๐š๐ง๐จ ๐ƒ๐ซ ๐€๐›๐๐ฎ๐ฅ๐ฅ๐š๐ก๐ข ๐”๐ฆ๐š๐ซ ๐†๐š๐ง๐๐ฎ๐ฃ๐ž ๐’๐š๐ซ๐š๐ฎ๐ญ๐š๐ซ ๐€๐ฅ๐š๐ฎ๐๐ž๐ž๐ง ๐Ž๐Ÿ ๐˜๐จ๐ซ๐จ๐›๐š
๐‡๐จ๐ญ๐จ ๐€๐ฆ๐ข๐ง๐ฎ ๐ƒ๐š๐ก๐ข๐ซ๐ฎ ๐€๐ก๐ฆ๐š๐

Real Fati washa fans
21/06/2022

Real Fati washa fans

Arewa mu farka
21/06/2022

Arewa mu farka

17/06/2022

ฦŠan wasan Liverpool Sadio Manรฉ ke nan yayin da ya yi wasa a filin wasan ฦ™auyensu Bambali a ฦ™asar Senegal, wato wurin da ya fara buga ฦ™wallon ฦ™afa a duniya.
๐Ÿ“ท Sadio Manรฉ

๐†๐จ๐จ๐ ๐๐ข๐ ๐ก๐ญ ๐ŸŒƒ
17/06/2022

๐†๐จ๐จ๐ ๐๐ข๐ ๐ก๐ญ ๐ŸŒƒ

Address

๐—ž๐—ฎ๐—ป๐—ผ
Kano
1234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐…๐š๐ญ๐š๐ง๐š๐ ๐š๐ซ๐ข ๐“๐ฏ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share