Mdsani Dawaki

Mdsani Dawaki LEARN TODAY FOR A BETTER TOMORROW

Barau maliya ta tabbata shizai iya ✌️
26/06/2026

Barau maliya ta tabbata shizai iya ✌️

Hanyoyi goma da Ake Gane MaƙiyiMiƙiyi shi ne baya ƙaunar ka. 1. Mikiyi Yana farin ciki da kuskuranka, kamar yadda ba ya ...
14/06/2026

Hanyoyi goma da Ake Gane Maƙiyi

Miƙiyi shi ne baya ƙaunar ka.

1. Mikiyi Yana farin ciki da kuskuranka, kamar yadda ba ya farin ciki da nasararka.

2. maƙiyi Idan ka yi nasara sai ya ji haushi, amma idan ka yi kuskure sai ya yi murna.

3. Maƙiyi Yana yawan yi maka ƙage ko yaɗa maganganu marasa kyau a bayanka.

4. Maƙiyi yakan nemi rage darajarka a idanun mutane.

5. Miƙiyi Yana nuna maka soyayya a fili, amma ayyukansa suna nuna akasin haka.

6. Miƙiyi Kalamansa suna da daɗi, amma ayyukansa suna cike da cutarwa.

7. Miƙiyi Yana ƙoƙarin hana ka ci gaba ko samun alheri.

8. Miƙiyi Yakan kawo maka cikas a hanyarka ko ya raunana maka ƙwarin gwiwarka.

9. Miƙiyi Yana yawan hassada da kwatanta kansa da kai.

10. Miƙiyi Ba ya son ya ga Allah Ya yi maka wata ni'ima fiye da shi.

Tanbihi :

Ba kowane mai sabani da kai ba ne maƙiyi, kuma ba kowane mai yabonka ba ne aboki. Ana gane mutane ne da halayensu da ayyukansu, ba da maganganu kaɗai ba.

Allah Ya ba mu hikimar gane nagari da mugu. Ameen.

From NWDC to Kabo University: 10 legacy projects of Senator Barau in 3 years Culled from the Parliamentarian Magazine: I...
14/06/2026

From NWDC to Kabo University: 10 legacy projects of Senator Barau in 3 years

Culled from the Parliamentarian Magazine:

In Nigeria’s evolving political landscape, where citizens increasingly demand measurable impact, the Deputy President of the Senate, Senator Barau I. Jibrin, has distinguished himself through a combination of legislative advocacy and people-centred development initiatives across Kano North Senatorial District and beyond.

Senator Barau's interventions in the period under review; 2023 to 2026, cut across education, infrastructure, agriculture, security, and economic empowerment, reflecting a deliberate, multi-dimensional approach to development.

The Parliamentarian Magazine chronicled 10 major legislative and development interventions of Senator Barau.

* North West Development Commission (NWDC)

One of Senator Barau’s most significant legislative contributions is the establishment of the North West Development Commission (NWDC). The commission is designed to tackle the region’s long-standing developmental challenges, including poverty, infrastructure deficits, and environmental concerns. It is expected to catalyse coordinated and sustainable development across the North-West.

Maliya as Senator Barau is fondly called sponsored the bill for the establishment of the commission.

* Federal University of Science and Technology, Kabo

To expand access to higher education, Senator Barau sponsored the bill for the establishment of the Federal University of Science and Technology, Kabo. The sponsorship of the bill led to the conversion of Federal Polytechnic Kabo to Federal University of Science and Technology, Kabo.

It would be recalled that it was Senator Barau who facilitated the establishment of Federal Polytechnic Kabo and now he has to his credit the conversion of the institution to a university

The institution is expected to promote science, innovation, and technology-driven education, while also boosting local economic activities in Kano

La Ilaha Illallahul Azimul Halim.La Ilaha Illallahu Rabbul Arshil Azim.La Ilaha Illallahu Rabbussamawati Wa Rabbul Ardhi...
18/03/2026

La Ilaha Illallahul Azimul Halim.
La Ilaha Illallahu Rabbul Arshil Azim.
La Ilaha Illallahu Rabbussamawati Wa Rabbul Ardhi Wa Rabbul Arshil Karim.

Ya Allah ka amshi ibadunmu kayi mana Rahama ka gafarta mana kura_kuranmu da zunubanmu dana iyayenmu ka kyautata karshenmu.

Ya Allah kabamu zaman lafiya da kwanciyar hankali da yalwar arziki a Jahar Kano da NIGERIA, ka yaye mana dukkan wata fitina kabamu hadin kai.

Ya Allah ka zaman gatan Muslunci da Musulmi albarkacin wannan wata naka mai alfarmar ka daukaka Addininmu.

Marasa lafiya na gida dana waje dana Asibiti yan uwa Musulmi kabasu lafiya ingantatciya, muna tawasali da kyawawan sunayenka tsarkaka ka biya mana bukatunmu na alkhairi.

Abinda ba zamu iya ba kuma Allah ka iya mana, alkhairan dake cikin wannan wata na Ramadana Allah ka sadamu dashi kasa muna daga cikin yantattun bayin ka.

17/03/2026

Fear the court of ALLAH where the judge himself is the witness. 💪

10/03/2026
Jigonmu a Nigeria 💪
10/03/2026

Jigonmu a Nigeria 💪

Yanzu me gari yawaya!
08/03/2026

Yanzu me gari yawaya!

Address

Kano

Telephone

+2348145940426

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mdsani Dawaki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mdsani Dawaki:

Shortcuts

Share

Category