Sani Yahaya Sani

Sani Yahaya Sani "Don't let the opinions of others dictate your self worth.Trust your abilities and follow your own path...

Eid Mubarak 🌟!
06/06/2025

Eid Mubarak 🌟!

  Mubarak 🌙
30/03/2025

Mubarak 🌙

*Daga A'isha (R) : "Na tambayi Manzon Allah (S) Idan na fahimci cewa wani Dare shi ne Lailatul-Ƙadri,me zan faɗa a cikin...
24/03/2025

*Daga A'isha (R) : "Na tambayi Manzon Allah (S) Idan na fahimci cewa wani Dare shi ne Lailatul-Ƙadri,me zan faɗa a cikinsa? Ya ce: ((Ki ce: Alláhumma Innaka Afuwwun Tuhibbul-Afwa Fa'afu Anní))* 📚 Tirmizi

*Daga A'isha (R) Manzon Allah (S) Ya kasance idan goman ƙarshe ta shigo; Yana ɗaure ɗamararsa,ya raya darensa,ya tashi I...
21/03/2025

*Daga A'isha (R) Manzon Allah (S) Ya kasance idan goman ƙarshe ta shigo; Yana ɗaure ɗamararsa,ya raya darensa,ya tashi Iyalinsa"* 📚 Bukhari da Muslim

*Daga Abdulláhi Ɗan Umar (R) : Manzon Allah ya kasance yana yin I'itikafi a goman ƙarshe na watan Ramadan"* 📚 Bukhárí da...
20/03/2025

*Daga Abdulláhi Ɗan Umar (R) : Manzon Allah ya kasance yana yin I'itikafi a goman ƙarshe na watan Ramadan"* 📚 Bukhárí da Muslim

*Daga Abú-Hurairah (R) Manzon Allah (S) Ya ce : ((Babu wani yini da bayi za su wayi gari a cikinsa; Face wasu Mala'iku b...
19/03/2025

*Daga Abú-Hurairah (R) Manzon Allah (S) Ya ce : ((Babu wani yini da bayi za su wayi gari a cikinsa; Face wasu Mala'iku biyu sun sauko.Ɗaya daga cikinsu yana cewa: Ya Allah ka mayewa mai ciyarwa gurbi.Ɗayan kuma yana cewa: Ya Allah ka saukarwa da mai riƙewa asara))* 📚 Bukhari da Muslim

*Daga Abdulláhi Ɗan Abbás (R) : "Manzon Allah (S) Ya fi kowa daga cikin mutane kyauta.Ya kasance ya fi yin kyauta a Rama...
18/03/2025

*Daga Abdulláhi Ɗan Abbás (R) : "Manzon Allah (S) Ya fi kowa daga cikin mutane kyauta.Ya kasance ya fi yin kyauta a Ramadan,musamman a lokacin da Jibrilu yake haɗuwa da shi.Ya kasance yana zuwa masa duk dare a Ramadan su yi bitar Alƙur'ani.Tabbas Manzon Allah (S) ya fi sakakkiyar iska kyautar Alkairi"* 📚 Bukhari da Muslim

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sani Yahaya Sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sani Yahaya Sani:

Share