10/07/2025
Jerin Takardun Da Ake Bukata Domin Aikin Daukar Ma'aikata Ranar 14 July, 2025
Kucigaba da bibiyar shafin Ibrahim Sabo domin samun Ingantattun updates
Wannan sanarwa ce ga duk masu neman aiki a Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida (Ministry of Interior), domin daukar ma’aikata a sassa guda hudu:
✅ NSCDC (Civil Defence)
✅ Immigration
✅ Correctional Service
✅ Fire Service
Za a fara aikin ne ranar Litinin, 14 July, 2025. Don haka, a tabbata an tanadi waɗannan muhimman takardu:
Takardun Da Ake Bukata:
1. First School Leaving Certificate
2. National Identification Number (NIN) Slip
3. Local Government or State of Origin Identification Certificate
4. Birth Certificate or Declaration of Age
5. Academic Certificates (WAEC, NECO, ND, NCE, HND, BSc, etc.)
6. Recent Passport Photograph
Ka tanadi dukkan takardunka kafin 14 July 2025, A adana su cikin file yadda za a samu su cikin sauki lokacin cikawa
Allah Ya bada sa’a yan uwa