News Hausa 24

News Hausa 24 Muryar Talaka

Yanzu - Yanzu: Ku bayyana mana Ra'ayinku akan wannan labarin
20/12/2024

Yanzu - Yanzu:

Ku bayyana mana Ra'ayinku akan wannan labarin

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya naɗa Hon. Musa Iliyasu Kwankwaso a Babban Daraktan kuɗi a hukumar raya Kogunan Hadeji...
20/12/2024

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya naɗa Hon. Musa Iliyasu Kwankwaso a Babban Daraktan kuɗi a hukumar raya Kogunan Hadejia-Jama'are mai kula da Kano.

Menene Ra'ayinku?

Wannan Page zaiyi follow back ga duk wanda yayi following dinmu, cikin gaggawa.Ka rubuta mana "Done" a comment section y...
20/12/2024

Wannan Page zaiyi follow back ga duk wanda yayi following dinmu, cikin gaggawa.

Ka rubuta mana "Done" a comment section yanda zamufi ganin ka

19/12/2024

Wai Kafin A Yi Wa Mace Kishiya Da Kuma Bayan An Yi Mata Kishiya Wanne Ya Fi Ci Mata Rai?

ALLAH MAI YADDA YA SO: Rahotanni sun bayyana yanda wannan bawan Allah ya samu canjin rayuwa Cikin Shekara Guda Bayan Ya ...
19/12/2024

ALLAH MAI YADDA YA SO: Rahotanni sun bayyana yanda wannan bawan Allah ya samu canjin rayuwa Cikin Shekara Guda Bayan Ya Zama Dan Majilsar Jiha a Yobe, Daga Sana'ar Cajin Waya Da Karantarwa.

Wane darasi kuka dauka?

“Ba Wanda Ya Rasa Iyaye Ne Kaɗai Maraya Ba; Namiji Mai Mata Ɗaya Shi Ma Maraya Ne" - Farida MuktarKu Dangwali Alamar Lik...
19/12/2024

“Ba Wanda Ya Rasa Iyaye Ne Kaɗai Maraya Ba; Namiji Mai Mata Ɗaya Shi Ma Maraya Ne" - Farida Muktar

Ku Dangwali Alamar Like👍 Ko Follow, Kai Tsaye Zaku Ringa Samun Ingantattun Labarai Daga Garemu.

Barista Abba Hikima Da Zainab Bint Hijazi Sun Raka Hamdiyya Sidi Har Sokoto Domin Kare Mata Mutuncinta A KotuYau Allah y...
19/12/2024

Barista Abba Hikima Da Zainab Bint Hijazi Sun Raka Hamdiyya Sidi Har Sokoto Domin Kare Mata Mutuncinta A Kotu

Yau Allah ya amince mana, muka halarci zaman kotu a Jahar Sokoto, mun bayyana gaban alkalin da ake karar Hamdiyya Sidi Shariff. Dan uwana na, kuma Barr. Abba Hikima ne lauyan daya tsaya mata. Allah ya saka masa da alkhairi. Amin.
Yau kuma na kara tabbatar shi din Siniyo Salamburuti ne.

Idan zaku iya tunawa Hamdiyya ta caccaki Ahmad Ali, gwamnan Sokoto kan rashin tabuka komai dangane da matsalar rashin tsaro da kashe-kashe a Sabon Birni da kewaye.

Abun takaici Gwamnatin jihar Sokoto ba tayi kokarin gano mutanen da s**a sace Hamdiyya, s**a ci zarafin ta, s**a yi kokarin kashe ta ba. Sai kokarin musguna mata akan ta fadi gaskiya.
Hamdiyya yar shekaru18 na cigaba da fuskantar shari'a a jiharSokoto bisa zargin ta da suke wai ta tada hankalin jama'a.

Allah ya kyauta.

Na fassara rubutun Barr. Abba Hikima, tare da dan kara nawa sharhin.

Daga Zainab Ahmad Mohammed
(Bint Hijazi).

19/12/2024

Babu wani laifi ko rashin dacewa don ka roki a yi following dinka.
Duk wanda yayi following dinmu tabbas zamuyi masa Follow muma.

Muje zuwa:
Idan kayi follow dinmu kawai karubuta Done a comment section ✍️

23/10/2024

Gwamnatin Jihar Kano tace Zaben Kananan Hukumomi ranar Asabar mai zuwa babu gudu babuja da baya.

Hakan yabiyo bayan wata Order da Kotun Gwamnatin Tarayya ta bayar na dakatar da zaben

Menene ra'ayinku akan hakan?

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when News Hausa 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share