Basarakiya Tv

Basarakiya Tv Shafin Hausa Kannywood Wanda zai dinga kawo muku alamuran da suka shafi Finafinai, wakoki, daLabarai

IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 4 EPISODE 8 YAU DA KARFE 8 NA DARE A TASHARMU TA BAKORI TV INSHA ALLAH MUNGODE.
15/09/2025

IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 4 EPISODE 8 YAU DA KARFE 8 NA DARE A TASHARMU TA BAKORI TV INSHA ALLAH MUNGODE.

DA ƊUMI-ƊUMI: Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Zai Ƙara Aurar Da ’Ya’yansa Guda Goma Sha HuɗuShugaban Ƙasar Mawaƙa, Alhaji Dau...
15/09/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Zai Ƙara Aurar Da ’Ya’yansa Guda Goma Sha Huɗu

Shugaban Ƙasar Mawaƙa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, tare da amaryarsa Hajiya Ayshatulhumaira da amininsa Dr. Abdullahi Al Hikima, sun gudanar da zama na musamman da ’ya’yansa maza da mata waɗanda s**a daidaita tsakaninsu, su goma sha huɗu (14).

A lokacin da Rarara ya aurar da wasu daga cikin ’ya’yansa kwanakin baya, ya yi alkawari ga sauran cewa duk wanda ya daidaita tsakaninsa da masoyiyarsa, shi ma zai aurar da shi kamar yadda ya yi wa Abbany da Andoss.

A cewar jadawalin, angwaye maza bakwai (7) ne – biyar daga cikin Rarara TikTokers sai biyu daga cikin ’ya’yansa na gida. Haka kuma, amare mata bakwai (7) ne – shida daga cikin Rarara TikTokers sai ɗaya daga cikin gida.

An tsara a daura auren a ranar 31/10/2025 a cikin garin Kano. Sai dai kuma Rarara ya bayyana cewa, idan akwai waɗanda s**a ƙara daidaitawa kafin wannan lokaci, za a haɗa su gaba ɗaya a bikin tare.

Muna addu’ar Allah Ya kaimu lokacin lafiya, Ya sanya albarka cikin auren, Ya kuma ba su zaman lafiya da yalwar alheri.

Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jinkai. Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W) ...
10/09/2025

Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jinkai. Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W)

Muna Gabatar Muku Da Sabon Shirin Mu Mai Dogon Zango Na wanda yanzu haka Mun Fara Daukar sa A Garin Kaduna, kuma Inn shaa Allah Zai fara zuwar muku a Watan January Na Sabuwar Shekarar 2026.

Shiri Ne Na Farko Daga Kamfanin MAISHADDA GLOBAL RESOURCES wanda zai Zo muku sa sabon salo irin nasa. Yana dauke da labari mai dauke da darussa da yawa, nishadi, Chakwakiya, cin amana, zamba cikin Aminci, yaudara, mugunta da kuma keta. Ku kasance tare damu domin Kallon Gagarumin Shirin da muke tafe dashi a wannan lokacin.

Daukar Nauyi/Shiryawa


Labari





Tsara Labari


Bada Umarni


Yan Wasa












Sponsorship Partners ng




NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB

Bilkisu Salisu Matashiyar Jarimar Kannywood Mai Tasowa
09/09/2025

Bilkisu Salisu Matashiyar Jarimar Kannywood Mai Tasowa

GUDUN WUCE SA'A SHIRI MAI DOGON ZANGO ZAIZOMU NANBADA DADEWABA
07/09/2025

GUDUN WUCE SA'A SHIRI MAI DOGON ZANGO ZAIZOMU NANBADA DADEWABA

GIDAN KICHO SHIRI MAI DOGON ZANGO DAGA KAMFANIN KAHUTU ENTERTAINMENT PRODUCER DIRECTOR
06/09/2025

GIDAN KICHO SHIRI MAI DOGON ZANGO
DAGA KAMFANIN KAHUTU ENTERTAINMENT

PRODUCER


DIRECTOR

Happy Marriage Congratulation KB international
24/08/2025

Happy Marriage Congratulation KB international

Digitization and Financial Inclusion: L-R Mr. Femi Adeniran, Darakta.  Kamfanin Sadarwa da CSR, Airtel Nigeria;  Mista D...
13/02/2025

Digitization and Financial Inclusion: L-R Mr. Femi Adeniran, Darakta. Kamfanin Sadarwa da CSR, Airtel Nigeria; Mista Dinesh Balsingh, Shugaba na Airtel Nigeria; Mista Olayemi Cardoso, Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN); Mista Sunil Taldar, Shugaban Rukunin na Airtel Africa; da Mista Jaideep Paul, Group CFO, Airtel Africa, a lokacin da tawagar Airtel ta kai ziyarar gani da ido zuwa babban bankin CBN a ranar Laraba 12 ga watan Fabrairu, 2025, domin tattauna batutuwan da s**a shafi kan iyakokin yankunan karkara da hada-hadar kudi.

20/01/2025

Sabuwar Wakar Hausa Video Latest

15/01/2025

Wakar Happy birthday Rarara Daga Bakin Almajiri Mai Roba

Kai Tsaye Daga Wajen Shagalin Bikin Taya Rarara Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarsa
10/01/2025

Kai Tsaye Daga Wajen Shagalin Bikin Taya Rarara Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarsa

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Basarakiya Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Basarakiya Tv:

Share