Dr Danburam Abubakar Nuhu support group

Dr Danburam Abubakar Nuhu support group Former house of reps member representing Kano municipal federal constituency

Kai tsaye daga unguwar yakasai, yayinda Dr Danburan Abubakar Nuhu yake karbar gaisuwa daga yan uwa da abokan arziki bisa...
09/04/2026

Kai tsaye daga unguwar yakasai, yayinda Dr Danburan Abubakar Nuhu yake karbar gaisuwa daga yan uwa da abokan arziki bisa rasuwar kanwar mahaifiyarsa wacce Allah yayiwa rasuwa a jiya laraba.

Kungiyar Akasa a tsare a raka da wayar da kan masu kada kuria ta jihar Kano ta gudanar da taroda Dr Danburan Abubakar Nu...
04/04/2026

Kungiyar Akasa a tsare a raka da wayar da kan masu kada kuria ta jihar Kano ta gudanar da taroda Dr Danburan Abubakar Nuhu a hotel din sultanate, dake unguwar Nassarawa GRA, shugaban kungiyar Mal Haruna In Sha Allahu ya tabo dogon tarihi na kungiyar da yadda s**ai gwagwarmayyar siyasa a lokuta da ban da ban.

Babban bako agun taron Dr Danburan Abubakar yayi jawabi Kuma yabada tabbacin cigaba da gudanar da harkokin siyasar sa tareda wannan kungiya.

SANARWA GA MANEMA LABARAIDR DANBURAN YA TAYA MUSULMAI MURNAR EID EL-FITRI.Dr Danburan Abubakar Nuhu ya taya 'yan Najeriy...
20/03/2026

SANARWA GA MANEMA LABARAI

DR DANBURAN YA TAYA MUSULMAI MURNAR EID EL-FITRI.

Dr Danburan Abubakar Nuhu ya taya 'yan Najeriya da sauran Musulmai a fadin duniya murnar bikin Eid El-fitri na bana, wanda ke alamta karshen watan azumin Ramadan mai alfarma.

A cikin sakon sa na fatan alheri ga Al ummar jihar Kano da 'yan Najeriya, Dr Danburan ya yi kira ga mabiya addinin Musulunci da su rungumi darussan da s**a koya a lokacin watan Ramadan mai alfarma.

"Eid El-fitri rana ce ta murnar kuma ta gode wa Allah Madaukaki bisa nasarar kammala watan Ramadan mai alfarma."

Ya yi kira da acigaba da dagewa da addua kuma a ci gaba da yi wa shugabanni addu'a domin Allah yakawo sauki akan halin da aka tsinci a nigeria

"Ina fatan kowa ya yi bukukuwan Sallah lafiya kuma cikin nasara"

Ahmad Babandi Gama, director Social Media to the Dr Danburan.
20/03/2026.

Dr Danburan Abubakar Nuhu yaja hankalin al ummar musulmi da su ninka ibadunsu a wannan goma ta karshe a cikin watan Rama...
14/03/2026

Dr Danburan Abubakar Nuhu yaja hankalin al ummar musulmi da su ninka ibadunsu a wannan goma ta karshe a cikin watan Ramadan, Allah yabude kofifin rahamarsa. Allah kasa muna daga cikin wadanda Allah zai 'yanta yayi musu gafara.

Dr Danburan Abubakar Nuhu yakai ziyarar ta,aziyya unguwar kofar Nassarawa a yammacin yau talata bisa rasuwar Talba Wanda...
03/03/2026

Dr Danburan Abubakar Nuhu yakai ziyarar ta,aziyya unguwar kofar Nassarawa a yammacin yau talata bisa rasuwar Talba Wanda Allah yayiwa rasuwa, Dr Danburan yayi adduar Allah yayi mai rahama.

*Re United: Vice President Salutes Hon Danburan.* Kashim Shettima has saluted his former colleague in the banking sector...
18/02/2026

*Re United: Vice President Salutes Hon Danburan.*

Kashim Shettima has saluted his former colleague in the banking sector, Danburan Abubakar Nuhu, describing him as a vibrant and determined personality committed to service and excellence.

The Vice President made the commendation during his official visit to Kano to commiserate with the government and people of the state over the recent fire outbreak at Singa Market.

The visit also coincided with the reception of the state governor into the All Progressives Congress (APC) following his defection to the party.

Speaking during the engagement, Shettima recalled his time working alongside Hon. Danburan Abubakar Nuhu in the banking sector, noting that even then, Danburan stood out for his courage, confidence, and leadership qualities.

“I remember him as a focused and hardworking professional who was always ready to take responsibility. His determination and passion for progress were evident even in those days,” the Vice President stated.

Shettima further expressed delight at Danburan’s continued contributions to community development and political engagement in Kano State, describing him as a dependable ally and grassroots mobilizer whose commitment to service remains unwavering.

In his response, Hon. Danburan Abubakar Nuhu appreciated the Vice President for the recognition and kind words, reaffirming his loyalty to the APC and his readiness to continue supporting initiatives aimed at strengthening the party and improving the welfare of the people.

The event attracted party faithful, stakeholders, and supporters who commended the renewed unity and cooperation among leaders, describing it as a positive step toward consolidating political stability and development in Kano state.

jiya kenan yayin da Dr Danburam Abubakar Nuhu zai je bikin karbar Gov Abba Kabir Yusuf Allah ya kawo babban rabo Dr.
17/02/2026

jiya kenan yayin da Dr Danburam Abubakar Nuhu zai je bikin karbar Gov Abba Kabir Yusuf Allah ya kawo babban rabo Dr.

15/02/2026

SANARWA TA YANAR GIZO 15/02/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun.

*Dr Danburan yanuna alhini ga yan kasuwar singa.

Dr Danburan Abubakar Nuhu, mai Neman shugabancin jam'iyyar APC na jihar nuna matukar tausayawa ga 'yan kasuwa da masu kasuwanci da gobarar da ta barna k a kasuwar Singa da ke Jihar Kano ta shafa.

An bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka bai wa manema labarai, inda ya bayyana lamarin a matsayin babban asara ta tattalin arziki mai raɗaɗi.

Ya lura cewa gobarar ta lalata kayayyaki da kadarorin da darajarsu ta kai biliyoyin naira, sannan ya mika ta'aziyyarsa ga dukkan wadanda abin ya shafa da kuma daukacin 'yan kasuwa da bala'in ya shafa.

Dakta Danburan ya yaba da saurin da mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf yayi nakai ziyarar wurin da abun yafaru ta nuna tausayinsa, shugabancinsa, da kuma jajircewarsa ga walwalar 'yan jihar Kano a lokutan na damuwa.

Dr Danburan ya jaddada muhimmancin sanya kayan lantarki da sarrafa su yadda ya k**ata da kuma adana kayan da ke k**a da wuta da kuma bin ƙa'idodin tsaro da aka tsara don hana faruwar hakan a nan gaba.

Ya yi addu'ar Allah Madaukakin Sarki da Ya ba wa 'yan kasuwar da abinda ya shafa haƙuri da ƙarfi, da juriya don sake gina kasuwancinsu da kuma dawo da rayuwarsu.

Ahmad Babandi Gama, director Social Media to Dr Danburan. 15/02/2026.

Tsohon kwamishinan kananan hukumomi Kuma Wanda yayiwa jam'iyyar APC takarar mataimakin gwamnan jihar kano  Alh. Murtala ...
14/02/2026

Tsohon kwamishinan kananan hukumomi Kuma Wanda yayiwa jam'iyyar APC takarar mataimakin gwamnan jihar kano Alh. Murtala Sule Galadima Garo, ya karbi bakuncin tsohon Minista kuma tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Engr. Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo, da tsohon Kwamishinan ma'aikatar kasuwanci kuma tsohon Dan Majalissar tarayya kuma tsohon Dan Takarar Sanatan Kano tsakiya, Dr Danburan Abubakar Nuhu.

Wannan ziyara ta kasance a daren jiya juma,a13/02/2026 a gidan Alh. Murtala Sule Garo da ke Jihar Kano.

An tattauna muhimman batutuwa akan Siyasar Jihar Kano da Kasa bakidaya.

Siyasar jihar kano tafara daukar dumi duba ga yadda lokacin gudanarda babban zabe na shekarar 2027 yake kusantowa, ko a watan baya saida gwamnan jihar Kano Alh Abba Kabir Yusif ya canja sheka daga jam'iyyar sa ta NNPP zuwa jam'iyyar APC mai mulkin kasa.

Ahmad Babandi Gama, director Social Media to Dr Danburan.
14/02/2026.

02/02/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi rajuun.

Ni Dr Danburan Abubakar Nuhu Dan takaran shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, ina amfani da wannan dama, amadadin daraktoci na da ko,odinetaci na da sauran magoya baya na ina mika sakon jaje ga yan kasuwar singa wadanda Allah ya jarrabesu da itfila,i na gobara a safiyar yau litinin, ina adduar Allah ya mayar musu da alkhairi, Allah yabasu hakurin jure wannan abunda Allah ya saukar musu, abunda s**a rasa Allah ya ninka musu. Ameen ya Allah.

02/02/2026.

Address

KANO
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Danburam Abubakar Nuhu support group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share