24/11/2023
Instant Wire, sabon Kamfanin hada hadar Kudade ne daga wancan kasar zuwa wancan a tsarin Decentralized system, wato tsarin daga ni sai kai (Peer To Peer) ko P2P, kuma mallakar Remitano Exchange ne da take kasar Vietnam, Kamfanin yazo ne don ya saukaka tura Kudi daga nisan duniya cikin gaggawa.
~ Kamar saukaka wa 'dalibai dake waje, 'yan kasuwa ko wadanda s**a je jinya, wanda zai tura Kudi ta hanyar amfani da Instant Wire zai biya Kudin ne ta local currency, Kudin zasu tafi zuwa Asusun wanda ka tura masa zuwa asalin account dinsa na wancan kasar, ba Account ko wallet na Crypto ba.
Amma kai zaka biya locally ne, wadanda s**a saba fita waje sun san irin wahalan da ake sha wajen tura Kudi ko karban su a lokuta da dama.
Zai fara aiki cikin kwanakin kadan masu zuwa (in sha Allah). Sun zo da tsarin yin kyauta ya hanyar Crypto, wato Airdrop, zasu raba Kudin kasar Vietnam (VND), wanda ake converting dinsa zuwa Naira ko Dala ko CFA, ko Cede.
~ Damar shiga Airdrop zai kare ne Nan da kwana biyar ko 6 masu zuwa, wato ranar 30 ga November 2023.
Yadda zaka shiga:
Zaka yi register da Email dinka ne, da password na email dinka.
Sai kabi link:
https://instantwire.com/?referral_code=A72E87E955
Zaka wajen da zaka yi transaction da VND zuwa USD, ka Saka adadin yawan VND da kake so, ba'a bukatan ka saka ko Sisi, is free.
~ (Ni nayi da 100,000 VND, zuwa USD, zaka ga zai kai Dala 4) sai kayi.
Sannan zaka yi participating a survey din su, zaka amsa tambayoyi guda uku, k**ar?
Shin ka taba tura Kudi zuwa kasar waje?
Sau nawa kake turawa a shekara?
Kamar Dala nawa kake turawa?
Me yasa kake tura Kudi zuwa waje?
Idan ka amsa shike nan, zasu baka Point 10.
Ana samun Points din ne ta hanya biyu, yin transaction da kuma referring mutanen.
Bayan an kammala daga karshen wannan watan zasu bukaci kayi KYC domin su tura maka Airdrop din da zaka siyar ka samu 'yan Canji.
~ Aje ayi, ayi fatan alkhairi, amma kar ka saka high hope akai, ana iya samun rabo me yawa ana iya samun kadan, tun