04/12/2025
Sun ɓata fa! wai kun ɗauka sharri ake yi musu?
Hadafi da muradin ɗariƙa kenan. Da'awarsu kenan, abar karantarwar manzon Allah (S.A.W) a bisu su da shehunnansu, su kuma sun yi wa wawaye alƙawarin zasu sada su da Manzon Allah.
Allah wadai !