Rahoton wasanni

Rahoton wasanni Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rahoton wasanni, Digital creator, Gwagwarwa police station, Brigade nassarawa local government, Kano.

Digital Creator | Visual Content & Branding
Based in Kano, Nigeria 🇳🇬

“Inda zazzafan labaran kwallo ke sauka! 🔥⚽
Goals | Highlights | Transfers
Kar ku bari a baku labari 😉”

14/09/2026

Labaran wasanni da Dumi-Dumi

14/09/2026

Labaran wasanni da Dumi-Dumi

Which one is the best Attack?
13/09/2026

Which one is the best Attack?

Karim Adeyemi ya ce:🗣️ “Ina da wasu manufofi da dama na yawan kwallayen da nake son ci a wannan kakar… amma zan riƙe su ...
13/09/2026

Karim Adeyemi ya ce:
🗣️ “Ina da wasu manufofi da dama na yawan kwallayen da nake son ci a wannan kakar… amma zan riƙe su a raina.” 🤫⚽️
💬 “Ina matuƙar farin cikin ci da kuma taimaka wa ƙungiyar, ko da yake kwallon ta zo a ɗan makare. Na yi farin ciki sosai da samun maki uku.” 💙❤️

AN TABBATAR: ÉDOUARD MENDY YA YI RITAYA DAGA KWALLON ƘASA! 👋🏾🧤 Bayan ya buga wasanni 60 da tawagar Senegal, Edouard Mend...
13/09/2026

AN TABBATAR: ÉDOUARD MENDY YA YI RITAYA DAGA KWALLON ƘASA! 👋🏾

🧤 Bayan ya buga wasanni 60 da tawagar Senegal, Edouard Mendy ya kawo ƙarshen aikinsa na ƙasa.
🏆 Ya yi ritaya ne a matsayin zakaran AFCON 2021, yayin da har yanzu ake jiran hukuncin ƙarar CAS kan wasan ƙarshe da Morocco, wanda zai iya shafar batun zakaran 2026.
🌟 Haka kuma, Mendy yana cikin 'yan wasan da aka zaɓa don neman Yashin Trophy a bikin Ballon d’Or.

90'+Wa zaka zaba ya buga maka wannan free kick?
13/09/2026

90'+
Wa zaka zaba ya buga maka wannan free kick?

Guess the player
13/09/2026

Guess the player

Yau na dauki Rakumi aiki a sass sports tv
13/09/2026

Yau na dauki Rakumi aiki a sass sports tv

Ina masoyan Arda Güler da masoyan Lamine Yamal?Ku fito ku nuna irin soyayyar da kuke musu
13/09/2026

Ina masoyan Arda Güler da masoyan Lamine Yamal?
Ku fito ku nuna irin soyayyar da kuke musu

13/09/2026

Labaran wasanni da Dumi-Dumi

Address

Gwagwarwa Police Station, Brigade Nassarawa Local Government
Kano

Telephone

+2348076703949

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rahoton wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rahoton wasanni:

Shortcuts

Share