Real manniru a jibril

Real manniru a jibril Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real manniru a jibril, Digital creator, dala local government, Kano.

Aboki nagari yana gina rayuwa, wanda bangaria ba yana rushe ta. Ka zabi abokinagri da kyau, domin zai iya zama dalilin f...
09/04/2026

Aboki nagari yana gina rayuwa, wanda bangaria ba yana rushe ta. Ka zabi abokinagri da kyau, domin zai iya zama dalilin farin cikinka . 🤝
Mu zama abokai na gaskiya: masu taimako, masu rike amana, da son juna izuwa alheri. Allah ya hada mu da abokai nagari. 🤲
amen sabo da annabi s.a.w

24/02/2026

Falalar Watan Azumin Ramadan 🌙
Ramadan wata ne na rahama, gafara da albarka. A cikinsa aka saukar da Al-Qur’ani, kuma Allah Ya wajabta azumi domin mu samu taƙawa.
Azumi yana koya mana haƙuri da tausayi, yana kuma ninka mana lada. Duk wanda ya yi azumi da imani da neman lada, Allah zai gafarta masa zunubansa.
Mu yawaita sallah, karatun Al-Qur’ani, sadaqa da addu’a, domin wannan wata dama ce ta kusanci da Allah.
Allah Ya karɓi ibadunmu.
Daga: Manniru Alhasan Jibril
🌙 Ramadan Mubarak ✨

Address

Dala Local Government
Kano
ADAKAWA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real manniru a jibril posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share