Premier Radio 102.7 FM

Premier Radio 102.7 FM Arewa's Premier Radio Station
(2)

Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
15/07/2025

Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.

Wace addua zaku yi masa?
15/07/2025

Wace addua zaku yi masa?

15/07/2025

Kacici Kacici Da Wasa Kwakwalwa | Ahmad Idi Sumaila

� New to streaming or looking to level up? Check out StreamYard and get $10 discount! �

SPONSORED Dan majalisar wakilai na kananan hukumomin Tsanyawa da Ghari, Engr Sani Bala Tsanyawa ya bukaci gwamnatin tara...
15/07/2025

SPONSORED
Dan majalisar wakilai na kananan hukumomin Tsanyawa da Ghari, Engr Sani Bala Tsanyawa ya bukaci gwamnatin tarayya da jihohi da kananan hukumomi da su samar da wadataccen Takin zamani domin saukaka farashinsa.

A cewar sa tsadar da Takin ya yi, babbar barazana ce ga harkokin noma da kuma yadda sakamakon zai kasance ga sauran Talakawa masu sayen amfanin gona don amfanin gida.

Engr Sani Bala Tsanyawa, ya ce a daidai lokacin da farashin Taki ya tsawwale a yayin da kuma farashin kayan abinci ya fadi a kasuwanni, amma kuma Taki ke tsada.

Engr Sani Bala Tsanyawa wanda duk lokacin Damuna ya saba rabawa manoma tallafin Taki kyauta domin saukaka masu, ya ce tsadar da Takin ya yi a bana abin damuwa ne musamman ga manoman masu karamin karfi.

Engr. Sani Bala wanda ya bayyana haka yayin wani taron manema labarai da ya kira, ya kara da cewar abin damuwa ne a ce sai an sayar da Buhun masara 1 da rabi kafin a sayi Buhun Taki daya.

Daga karshe engr Sani Bala Tsanyawa ya yi kira ga dukkanin matakan gwamnati da su samar da wadataccen Takin zamani ga manoma tare da addu'ar samun Damuna mai yabanya ga manoma.

15/07/2025

Labara Kasa | Nafiu Usman Rabiu | 15-07-2025

� New to streaming or looking to level up? Check out StreamYard and get $10 discount! �

15/07/2025

Jana’izar marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammad Buhari a garin Daura.

15/07/2025

Yanzu Haka; Ana Binne gawar marigayi Muhammad Buhari a Daura.

Yadda iyalan marigayi Muhammad Buhari ke bankwana da shi yayin da ake gab da sanya shi a ƙabari.
15/07/2025

Yadda iyalan marigayi Muhammad Buhari ke bankwana da shi yayin da ake gab da sanya shi a ƙabari.

15/07/2025

Gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammad Buhari, ta isa gidanshi na Daura domin binne shi.

15/07/2025

Isowar gawar Buhari garin Daura.

Yadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya karbi gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
15/07/2025

Yadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya karbi gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.

15/07/2025

Al'ummar Daura sun fito domin tarbar gawar Buhari.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Premier Radio 102.7 FM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Premier Radio 102.7 FM:

Share