Nuradeen Ummaru Jega.

  • Home
  • Nuradeen Ummaru Jega.

Nuradeen Ummaru Jega. Kayi fafutuka, Kaci gaba da fafutuka Lada Kagaza a Fafutuka, Amman Kayi fafutuka cikin Kyakkyawan Yanayi. Allah Ya Agaji Kowa Akan Fafutukarsa.

21/09/2024
Kantin Kwari Market Gidan Lauwali Dan Aggo. Opposite Unity Bank lBB Way.Call or wap 0806760004008024270038.Allah yabamu ...
21/09/2024

Kantin Kwari Market Gidan Lauwali Dan Aggo. Opposite Unity Bank lBB Way.
Call or wap 08067600040
08024270038.
Allah yabamu sa'a da Rabo 🙏

Gwamnan jihar Katsina Gwamnan jihar Sokoto Gwamnan jihar Jigawa Gwamnan jihar Kano Gwamnan jihar Zamfara Gwamnan jihar K...
21/09/2024

Gwamnan jihar Katsina
Gwamnan jihar Sokoto
Gwamnan jihar Jigawa
Gwamnan jihar Kano
Gwamnan jihar Zamfara
Gwamnan jihar Kaduna
Gwamnan jihar Niger
Gwamnan jihar Kebbi
Gwamnan jihar Filato
Gwamnan jihar Taraba

Sune sabbin Gwamnonin Arewa da suke Tenure ta farko.

Shin tsakani da Allah a cikinsu, su waye s**a fi kamanta kokari akan al-ummar jihohin su da gudanar da ayyuka masu muhimmanci?

TAFIYAR MATASA Yayin da kasa ta rinchabe, Al'amurra s**a dagule, abubuwan uku ne in aka yi daya ko biyu zai iya kawo sau...
21/09/2024

TAFIYAR MATASA

Yayin da kasa ta rinchabe, Al'amurra s**a dagule, abubuwan uku ne in aka yi daya ko biyu zai iya kawo sauyi
1- zabar shugabanni nagari
2- Juyin juya hali
3- Juyin mulkin soja
Mun gaza wajen zabar shugabanni na gari, Juyin mulkin soja babu tabbas.
Abin da ya rage mana shi ne Juyin juya hali, shi kuma yana zuwa ta kowacce tsiga, ta hanyar, zabe, ko akasin sa, a kasashen China da cuba sun ruguza tsarin jari hujja ne ta hanyar juyin juya hali karkashin jagorancin MAO Zidong da Fidel Castro, haka Russia 1917 karkashin Vladimir Lenin, Iran 1979 Karkashin jagorancin Ayatullah khomene', Libya karkashin Muammar Gaddafi, Upper Volta Thomas Sankara, ga su nan dai ba adadi.
Kuma duk wannan Juyin juya halin ya samu ne sakamakon zaluncin yan jari hujja da s**a mayar da dukiyar ƙasa tasu yayin da wasu suke wahala.
A baya bayan nan ma an sami juyin juya hali a kashen Larabawa irin su Tunisia, Yemen, Egypt, Sudan da sauran su.

Wani zubin kuma juyin juya hali yana zuwa ne ta hanyar demokradiyya, kamar yadda Adama Baro ya kawo karshen mulkin Yahaya Jammeh na Gambiya.
Duk wadannan da s**a kawo sauyi a kasashen su matasa ne.
A wannan zamanin mun ga matasa yan kasa da shekaru 40 da ba su da kowa ba su da kudi kuma sun sauya gwamnati ta hanyar Demokradiyya, misali: Adama Baro, Gambiya, Emmanuel Macron France, Bassirou Diomaye Faye, da sauran su.
Kuma mun ga zaratan matasan sojoji irin su Capt Jerry Rawlings da Capt Ibrahim Traore da s**a kawo gaggarumin chanji a kasashen su.

Sannan Shugabannin Nigeria da s**a gina ta, duk a kananun Shekarun s**a kai matakin shugabanci tun daga kan Tabawa Balewa, Sardauna, Aminu Kano, zik, Awolowo, Gowon, Murtala, Obasanjo IBB, har Abatcha ya Rasu bai haura shekara 54 ba.

MATASHI Idan wadannan shugabannin na sama za su yi nasara kai mai zai hana ka?
Yau wasu matasa sun fito da wata hanya ta demokradiyya domin kawo sauyin mummunan yanayin da kasar nan ta ke ciki, Amma abin takaici wasu matasa sun dauki tafiyar abin Izgili,

Ma'aiki tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi ya ce: "Na fi kowana Annabi yawan mabiya kuma ni ne farkon wan...
19/09/2024

Ma'aiki tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi ya ce: "Na fi kowana Annabi yawan mabiya kuma ni ne farkon wanda zai fara ƙwanƙwasa ƙofar AljannaMa'aiki tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi ya ce: "Na fi kowana Annabi yawan mabiya kuma ni ne farkon wanda zai fara ƙwanƙwasa ƙofar Aljanna"

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nuradeen Ummaru Jega. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share