Baffah Tv

Baffah Tv Baffah Tv wannan fage zai kawomaku vedios na technology na zamani Wanda zai qaramaka sani akanwa rayuwar yau da kullin

04/04/2023
08/06/2022

It's now!!!
Share this post to your page, take the screenshot and put it in the comment session, the first person who successfully follows the instructions below will purchase for N1,000 only! The 19th person will get 20000mAh , and the 99th person will get for free.

KARE FACEBOOK dinka ta hanyar danna blue Rubutunnan /photo danganin yanda zakiyi maganin masu satar facebook dan Allah k...
19/10/2020

KARE FACEBOOK dinka ta hanyar danna blue Rubutunnan /photo danganin yanda zakiyi maganin masu satar facebook dan Allah kayi share dinshi zuwa wasu groups din dan yan uwa su qaru
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Mungode da ziyartar channel dinmu Karkumata ku dannamana subscribe sai ku danna qararrawa Kiyi share ta Facebook da WhatsApp dan yan uwa suqaru ...

pls  subcribe
01/10/2020

pls subcribe

Mungode da ziyartar channel dinmu Karkumata ku dannamana subscribe sai ku danna qararrawa Kiyi share ta Facebook da WhatsApp dan yan uwa suqaru ...

Assalama alaikuma yan uwa ga abu mai mahimmaci agaremu da yan uwa baki daya mafi yawancin yan uwa basa amfani da google ...
23/09/2020

Assalama alaikuma yan uwa ga abu mai mahimmaci agaremu da yan uwa baki daya mafi yawancin yan uwa basa amfani da google acount(gmail) kumayana da ma himmaci arayuwar yauda Kullin. indai karasa abu acikin WAYARKA kaikasu.
Gakadan daga cikin AMFANINSA
1-zaka iya ajiye numbers na wayanka( contact) dinka duk yawansun kuma bazaka rasa suba ko da karasa WAYARKAπŸ“±
2- wayanka ta Android bazatayi amfaniba yanda yakamata idan babushi

3-zaka dinga amsar sako ta ko ina a fadin duniya duk dadewarsa bazai lallalceba
4-suna bada space na 15gb wanda zaka iya ajiye vedios, audios, photo dasaurasu tayanda zaka iya dorasu kuma ka dawodasu cikin WAYARKA alokacin da kakeso ko da ka gogesu daga cikin WAYARKAπŸ“±.
Idan kasani kasanar da dan uwanka
Domin sanin yanda zaka ajiyesu acikinsa(Google Drive) ka danna blue din rubutunnanπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ» https://youtu.be/AOX56VogeYU
Idan baka da Gmail kuma kanaso ka bude a WAYARKA ko kana da tambaya
Kaduba qasan vedio din zakaga inda aka rubuta comment sai kayi tambayarka.
KARKUMANTA KA/KI SUBCRIBE SAI KAYI LIKE πŸ’—
DAN ALLAH KI/KA TURA WASU GROUPS DIN DAN YAN UWA SU QARU

Mungode da ziyartar channel dinmu Karkumata ku danna subscribe sai ku danna qararrawa Ki/kayi share zuwa Facebook da WhatsApp dan yan uwa suqaru ...

18/09/2020

Assalama alaikuma yan uwa ina maku maraba da zuwa wannan page mai albarka

14/09/2020

Asslama alaikum Ina fatan kowa yana lafiya

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baffah Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Baffah Tv:

Share