03/09/2026
Yadda ake amfani da Skyda Medical Virtual Medical Access Card
Ba ka san yadda zaka fara amfani da katin Skyda Medical ba? Ga matakai a sauƙaƙe 👇
1️⃣ Goge wajen scratch card domin samun Access Code.
2️⃣ Kira Skyda Medical ta lambar da aka tanada a katin.
3️⃣ Shigar da 11-digit Access Code ɗinka domin a haɗa ka da likita.
❤️ Skyda Medical — Instant Care, Better Living.
📞 09164871111