Wixard Tech. Solutions

Wixard Tech. Solutions Shafin Nan Ya Ta'allaqa ne Da Samar da Abubuwan Daya Shafi Science and Technology Na Zamani.

For your architectural work, Gaming, Video editing, Graphics, AI Models Training, Crypto and lots more. We all got you c...
26/02/2025

For your architectural work, Gaming, Video editing, Graphics, AI Models Training, Crypto and lots more.
We all got you covered 😉.
Location Kaduna State Nigeria

Acer nitro 5
I7 11th gen
Rtx3060 6gb dedicated
16gb ram
512ssd
165hz 2k screen
Rgb keyboard
1.35m

Msi ge65
I7 9th gen
Rtx2060 6gb dedicated
16gb ram
512ssd
240hz FHD screen
Rgb keyboard
1.0m

Acer predator
I7 9th gen
Rtx2060 6gb dedicated
16gb ram
512ssd
144hz FHD screen
Rgb keyboard
1.0m

Hp omen 2018
I5 9th gen
Rtx2060 6gb dedicated
16gb ram
256ssd + 512gb hdd
144hz FHD screen
Red keyboard
900k

Hp omen 2018 (2 units available)I5 8th genGtx1050ti 4gb dedicated8gb ram128ssd + 1tb hdd60hz FHd screenRed keyboard ligh...
26/02/2025

Hp omen 2018 (2 units available)
I5 8th gen
Gtx1050ti 4gb dedicated
8gb ram
128ssd + 1tb hdd
60hz FHd screen
Red keyboard light
550k

Acer nitro 5I7 11th genRtx3060 6gb dedicated16gb ram512ssd165hz 2k screenRgb keyboard1.35m
26/02/2025

Acer nitro 5
I7 11th gen
Rtx3060 6gb dedicated
16gb ram
512ssd
165hz 2k screen
Rgb keyboard
1.35m

12/01/2025

Networking cables da ake amfani dasu wajen hada Na'urori mabambanta ciki wannan Video mukai cikakken bayanin dukkan network cables, ire-irensu, da kuma amfanin kowannensumc Darasi na Goma kenan a jerin karatuttukan mu na Networking da Harshen Hausa. Wannan darussan na karantar damu Ilmin Computer Networks a Saukake da harshen Hausa.
Karda ku manta da Subscribe don ku sami sauran darussan Computer da muke dorawa.

Mungode!!

Networking cables da ake amfani dasu wajen hada Na'urori mabambanta ciki wannan Video mukai cikakken bayanin dukkan netw...
12/01/2025

Networking cables da ake amfani dasu wajen hada Na'urori mabambanta ciki wannan Video mukai cikakken bayanin dukkan network cables, ire-irensu, da kuma amfanin kowannensu. Darasi na Goma kenan a jerin karatuttukan mu na Networking da Harshen Hausa. Wannan darussan na karantar damu Ilmin Computer Networks a Saukake da harshen Hausa.
Karda ku manta da Subscribe don ku sami sauran darussan Computer da muke dorawa.

Link a Comment section
Mungode!!

Wannan tutorial ne da Hausa, dake cikakken bayanin daki-daki yadda ake sanyawa kowace computer Windows 8 da kuma 8.1, pr...
10/01/2025

Wannan tutorial ne da Hausa, dake cikakken bayanin daki-daki yadda ake sanyawa kowace computer Windows 8 da kuma 8.1, practically. videon har ila yau yayi bayanin yadda ake sanya drivers da kuma Activating na Windows. darasi na tara kenan cikin jerin darussanmu akan operating System Management, Wannan darussan na karantar damu Ilmin Computer a Saukake da harshen Hausa.
Karda ku manta da Subscribe don ku sami sauran darussan Computer da muke dorawa.

Mungode!!

Link a comment section

19/08/2024

Yadda Hardware na Computer ke Aiki, da kuma yadda cikin Desktop Computer Yake.
Zaku sami cikakken videon a channel namu na youtube. zan saka mana link din a comment.

Karda ku manta da subscribe Like da kuma follow!

Mungode!!🤝👍

12/08/2024

Zaku sami cikakken darussan a channel namu na Youtube

Bambancin Naúrar Router da Kuma Wireless Access Point: Cikakken darasi akan qarin Wasu daga cikin Na'urorin da ake amfan...
11/08/2024

Bambancin Naúrar Router da Kuma Wireless Access Point:
Cikakken darasi akan qarin Wasu daga cikin Na'urorin da ake amfani dasu don Yin Connecting Computers a Network da Kuma Yadda suke aiki a Zahiri. Darasi na Tara kenan a jerin karatuttukan mu na Networking da Harshen Hausa. Wannan darussan na karantar damu Ilmin Computer Networks a Saukake da harshen Hausa.
Karda ku manta da Subscribe don ku sami sauran darussan Computer da muke dorawa.

Link din videon na Farkon comment

Mungode!!

Wannan tutorial ne da Hausa, dake cikakken bayanin Yadda zakuyi Activating windows 7 don samun cikakken damar amfani da ...
20/06/2024

Wannan tutorial ne da Hausa, dake cikakken bayanin Yadda zakuyi Activating windows 7 don samun cikakken damar amfani da dukkan features din windows 7, Activating Windows 7 na Magance matsaloli da dama irinsu watermark dake nuna "This Copy of Windows is not Genuine" darasi na Takwas kenan cikin jerin darussanmu akan operating System Management, Wannan darussan na karantar damu Ilmin Computer a Saukake da harshen Hausa.
Karda ku manta da Subscribe don ku sami sauran darussan Computer da muke dorawa.
Mungode!!
Link din Video din na Comment na farko.

Bayanin Modem da kuma Network adapters: Cikakken darasi akan qarin Wasu daga cikin Na'urorin da ake amfani dasu don Yin ...
21/05/2024

Bayanin Modem da kuma Network adapters:
Cikakken darasi akan qarin Wasu daga cikin Na'urorin da ake amfani dasu don Yin Connecting Computers a Network da Kuma Yadda suke aiki a Zahiri. Darasi na Bakwai kenan a jerin karatuttukan mu na Networking da Harshen Hausa. Wannan darussan na karantar damu Ilmin Computer Networks a Saukake da harshen Hausa.
Karda ku manta da Subscribe don ku sami sauran darussan Computer da muke dorawa.

Mungode!!

Cikakken Video kenan dake koyar damu yadda zamuyi installing din Drivers akan Computer dinmu, Cigaban darasin da mukayi ...
15/05/2024

Cikakken Video kenan dake koyar damu yadda zamuyi installing din Drivers akan Computer dinmu, Cigaban darasin da mukayi kenan na yadda ake sanya Windows 7 Operating System damukai alqawarin kawo muku shi, Link din na a comment ko kuma youtube channel namu mai suna "SmallWixard".
Videon anyisa ne cikin harshen Hausa Yadda kowa zai fahimta a sauqaqe.

Karda ku manta da Subscribe don ku sami sauran darussan Computer da muke dorawa.
Mungode!!👏

Address

Kano

Telephone

+2349070801010

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wixard Tech. Solutions posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Wixard Tech. Solutions:

Share