Qubba_tv

Qubba_tv QUBBA TV itace gidan tv da muka kirkire shi saboda ilmantarwa, fadakarwa da kuma Nishadantar wa

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya taya al'ummar Musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW), inda ya ƙ...
27/09/2023

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya taya al'ummar Musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW), inda ya ƙara da cewa akwai halaye da dama da Musulman za su koya daga rayuwar Annabi.

A yau Google ya cika shekara 25 da buɗewa.Wane tasiri shafin ya yi ga rayuwarku?
27/09/2023

A yau Google ya cika shekara 25 da buɗewa.

Wane tasiri shafin ya yi ga rayuwarku?

Jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar ya fice daga kasar da sanyin safiyar Talata, a cewar wasu majiyoyin tsaro guda biyu, ...
27/09/2023

Jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar ya fice daga kasar da sanyin safiyar Talata, a cewar wasu majiyoyin tsaro guda biyu, kusan wata guda bayan sojojin da s**a yi juyin mulki sun ba shi wa'adin fita daga kasar.

A watan jiya ne sojojin kasar s**a bai wa jakada Sylvain Itte umarnin fita daga kasar bayan "ya ki amsa gayyatar ma'aikatar harkokin waje don halartar taron" da aka gayyace shi da kuma "wasu matakai da Faransa ta dauka da s**a ci karo da muradan Nijar".

Sai dai tun daga wancan lokacin jakadan bai fita ba kuma shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi zargin cewa sojojin kasar ta Nijar sun yi "garkuwa" da shi.

06/09/2023

Cikakken Tarihin Tajmahal Na Kasar India

#

08/02/2023

Mu Dan shaka ta da wannan kafcen

07/02/2023

S.A.W

04/02/2023

MUBI IYAYE

04/02/2023

IYAYE

04/02/2023

😩😩😩

26/01/2023
26/01/2023

Allah ya Jikan ka kamalu

Address


Telephone

+2347086533761

Website

https://qubbatv.blogspot.com/?m=1

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qubba_tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Qubba_tv:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share