ZANCE DAYA Online News

ZANCE DAYA Online News Sakon ku zaije inda kukeso yaje

Allah ubanji ya Maka rahama Dan sani
11/09/2026

Allah ubanji ya Maka rahama Dan sani

Yadda aka gudanar da bikin naɗin sabon Sarkin Gumel, Farfesa Lawan Ahmed Muhammad sani ll, a yau Latinin 7 ga Satumba 20...
07/09/2026

Yadda aka gudanar da bikin naɗin sabon Sarkin Gumel, Farfesa Lawan Ahmed Muhammad sani ll, a yau Latinin 7 ga Satumba 2026.

YANZU-YANZU: Wani Gini Ya Ruguje A Yankin Wuse Zone 4 Dake Abuja A Daren NanA halin yanzu, jami’an hukumar kashe gobara ...
07/09/2026

YANZU-YANZU: Wani Gini Ya Ruguje A Yankin Wuse Zone 4 Dake Abuja A Daren Nan

A halin yanzu, jami’an hukumar kashe gobara ta FCT suna gudanar da aikin ceto a wurin. An kuma jibge motocin ɗaukar marasa lafiya guda uku a wurin.

Tun kafin ginin ya rushe Hukumar Kula da Tsara Ci gaban Birnin Abuja (Development Control) ta rufe ginin yau, tare da umartar mutanen da ke ciki da su fice.

DA DUMI-DUMI: Iyalan Malam Nasir El-Rufai sun baiwa Christopher Musa wa'adin kwana 7 ya fito ko dai ya gabatar da hujjoj...
07/09/2026

DA DUMI-DUMI: Iyalan Malam Nasir El-Rufai sun baiwa Christopher Musa wa'adin kwana 7 ya fito ko dai ya gabatar da hujjoji kan zarge-zargen da ya yi kan El-Rufai ko kuma ya karyata kansa da kansa ko kuma su maka shi a Kotu kan bata sunan tsohon Gwamnan

Me zaku ce?

Jama'a na ta cece kuce kan ɓullar hoton Rashida Mai Sa'a yayin da take hoto da ɗaya daga cikin wadannin dake fitowa a fi...
07/09/2026

Jama'a na ta cece kuce kan ɓullar hoton Rashida Mai Sa'a yayin da take hoto da ɗaya daga cikin wadannin dake fitowa a finafinan Kannywood

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN: Cikin Alhini Nake Sanarda Ku Cewa, Allah Ya Amshe Rayuwar Abokiyata Zainab Zee Diam...
07/09/2026

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN: Cikin Alhini Nake Sanarda Ku Cewa, Allah Ya Amshe Rayuwar Abokiyata Zainab Zee Diamond

Ta rasu bayan sallar assuba din yau bayan tayi fama da doguwar jinya.

Allah ya miki rahama Zainab

Daga Buroshi Mawaka Sokoto

Jama'a sunyi Allah wadai da yadda aka wofantar da Sheikh Ahmad Suleman yau a wajan taron APC dukda matsayinsa na mai ɓud...
06/09/2026

Jama'a sunyi Allah wadai da yadda aka wofantar da Sheikh Ahmad Suleman yau a wajan taron APC dukda matsayinsa na mai ɓude taro da addu'a.

An hangi malamin a gefen diro yayin da manyan shugabannin ke sama

YANZU-YANZU : Fiye da mutun 170 ne s**a suma saboda tsabar Yawan mutane da matsatsi a taron APC kano na yau Wanda Gwamna...
05/09/2026

YANZU-YANZU : Fiye da mutun 170 ne s**a suma saboda tsabar Yawan mutane da matsatsi a taron APC kano na yau Wanda Gwamnan Kano Abba Kabir yake karbar wasu jiga jigan yan siyasa da s**a sauya sheka daga NDC kwankwasiyya

DA DUMI-DUMI: Yan Kwankwasiyya Dubu Dari Da  Talatin Da Shida 136,000 Sun Sauya Sheƙa Zuwa Apc a KanoGwamnan jihar Kano ...
05/09/2026

DA DUMI-DUMI: Yan Kwankwasiyya Dubu Dari Da Talatin Da Shida 136,000 Sun Sauya Sheƙa Zuwa Apc a Kano

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya karɓi ’yan Kwankwasiyya 136,000 da s**a sauya sheka zuwa APC, tare da bayyana goyon bayansu ga Bola Ahmed Tinubu da Gwamnan Kano gabanin zaɓen 2027.

Me za ku ce?

Daga Abba Sani Pantami

Kamfanin Dangote Ya kirkiri mota a gida Nigeria 🇳🇬 Da ɗumi-ɗumi: Gwamna Uba Sani ya ƙaddamar da sabbin motocin Peugeot 3...
05/09/2026

Kamfanin Dangote Ya kirkiri mota a gida Nigeria 🇳🇬
Da ɗumi-ɗumi: Gwamna Uba Sani ya ƙaddamar da sabbin motocin Peugeot 3008 da 5008 na 2026.

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya halarci taron ƙaddamar da sabbin motocin Peugeot 3008 da Peugeot 5008 na shekarar 2026 a kamfanin Dangote Peugeot Automobile Nigeria Limited (DPAN).

Gwamnan ya bayyana ƙaddamar da motocin a matsayin wata babbar alama ta ci gaban masana'antar kera motoci a Najeriya, yana mai yabawa DPAN kan jajircewarta wajen ƙirƙire-ƙirƙire, ƙarfafa masana'antu na cikin gida da bunƙasa tattalin arziki.

Gwamna Uba Sani ya ce irin waɗannan jarin suna taimakawa wajen samar da ayyukan yi, canja fasaha da kuma haɓaka ci gaban masana'antu a ƙasar.

A matsayin goyon baya ga kamfanin, gwamnan ya yi alƙawarin miƙa takardun mallakar filin DPAN, tare da cewa zai tuntubi sauran gwamnoni domin su tallafa tare da sayen motocin kamfanin a faɗin Najeriya.

Address

Kaura Goje Primary Health Care Layin Yan Hula
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ZANCE DAYA Online News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share