IMACS TV

IMACS TV IMAMU AHMAD CENTER FOR STUDIES TV

15/07/2025
Yanzu yanzu: Allah ya yiwa attajirin dan kasuwarnan Alhaji Aminu Dantata rasuwa.Muna tafe da karin bayaniโ€ฆ
28/06/2025

Yanzu yanzu: Allah ya yiwa attajirin dan kasuwarnan Alhaji Aminu Dantata rasuwa.

Muna tafe da karin bayaniโ€ฆ

๐Ÿ•Œโœจ EID AL-ADHA MUBARAK! ๐Ÿ๐ŸŒ™daga IMACS TVAlhamdulillah! ๐ŸŒŸMun dawo daga masallacin Idi ๐ŸงŽโ€โ™‚๏ธ๐ŸงŽโ€โ™€๏ธ cikin lafiya da annuri, mur...
06/06/2025

๐Ÿ•Œโœจ EID AL-ADHA MUBARAK! ๐Ÿ๐ŸŒ™

daga IMACS TV

Alhamdulillah! ๐ŸŒŸ
Mun dawo daga masallacin Idi ๐ŸงŽโ€โ™‚๏ธ๐ŸงŽโ€โ™€๏ธ cikin lafiya da annuri, murna da fata na alheri ๐Ÿ’ซ

๐Ÿ“ฟ Ranar yafe zunubai ce...
๐Ÿ Ranar hadaya ce...
๐Ÿ™ Ranar adduโ€™a ce...
๐Ÿ’› Ranar zumunci ce...

Allah ya amshi ibadunmu, ya karษ“i hadayarmu, ya azurta rayuwarmu da albarkar wannan rana!

๐Ÿ“Œ A wannan rana mai albarka: ๐Ÿ•Š๏ธ Allah ya raya rayuwarka da zaman lafiya
๐Ÿ•‹ Ya albarkaci danginka da arziki
๐ŸŒด Ya zaunar da farin ciki a cikin zuciyarka
๐Ÿ“– Ya saka mu cikin bayinSa da zai gafarta musu

๐ŸŽ‰ Taya ku murna da Babbar Sallah!
Kuyi farin ciki bisa tafarkin shariโ€™a, ku ciyar da masu bukata ๐Ÿคฒ

๐Ÿ“ธ Kada ku manta:
Turo mana hoton shan kayanku na Sallah domin mu saka a shafukanmu! ๐Ÿ˜๐Ÿ“ท

๐ŸŸก TECH. 08161501515

Yaya sunan wannan agarinko
29/05/2025

Yaya sunan wannan agarinko

Hukumar EFCC na neman jami'an CBEX ruwa a-jallo
26/04/2025

Hukumar EFCC na neman jami'an CBEX ruwa a-jallo

IMACS TV LIVE!Ku kasance tare da mu a yau yayin da muke kawo muku cikin kai tsaye taron yaye daliban da aka shirya cikin...
26/04/2025

IMACS TV LIVE!

Ku kasance tare da mu a yau yayin da muke kawo muku cikin kai tsaye taron yaye daliban da aka shirya cikin ฦ™ayatarwa da tsari na musamman!

Wanda ke son kallon yadda daliban ke karษ“ar shaidar kammala karatu, tare da shagali da jawaban ban girma, kada ya bari a ba shi labari!

Ku biyo mu kai tsaye a shafin mu na IMACS TV!

Ku kasance cikin wannan gagarumin taro โ€” kai tsaye daga IMACS TV!

๐ŸŒ… Barka da Asuba, Masoya IMACS TV!Alhamdulillah! Mun wayi gari cikin lafiya da rahamar Allah. Yau wata sabuwa ce, wata d...
24/04/2025

๐ŸŒ… Barka da Asuba, Masoya IMACS TV!

Alhamdulillah! Mun wayi gari cikin lafiya da rahamar Allah. Yau wata sabuwa ce, wata dama ce don mu kusanci Ubangijinmu da kyawawan ayyuka.

๐ŸŒ Muna nan a Jihar Kano!
Jihar da ke cike da tarihi, alโ€™adu, da abubuwan alโ€™ajabi. Kai daga ina kake sauraren mu? Inace kana alfahari da jiharka kamar yadda muke alfahari da Kano?

๐Ÿ“ธ Muna son ganin kyawun jiharka! Idan kana da hotunan fitattun wurare a garinku, turomana domin mu wallafa.

๐Ÿ•Œ Allah ya sanya mana albarka a yau, ya azurta mu da alheri, ya kare mu daga sharrin shaidan. Ameen.

๐Ÿ“ก IMACS TV โ€“ Labaran Ku, Ayyukan Ku, Da Addininku!

A yau ne, mamban hukumar harkokin siyasa ta kwamitin tsakiya na JKS, kuma ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, ya gana...
11/04/2025

A yau ne, mamban hukumar harkokin siyasa ta kwamitin tsakiya na JKS, kuma ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, ya gana da daraktan hukumar lura da makamashin nukiliya ta duniya wato IAEA Rafael Mariano Grossi.

A yau Jumaโ€™a ne babbar hukumar kwastam ta kasar Sin ta sanar da cewa, tun daga gobe Asabar, Sin za ta fara karbar kaso 1...
11/04/2025

A yau Jumaโ€™a ne babbar hukumar kwastam ta kasar Sin ta sanar da cewa, tun daga gobe Asabar, Sin za ta fara karbar kaso 125 bisa dari na harajin fito kan kayayyakin Amurka da ake shigarwa kasar.

Manoma a Zimbabwe sun karbi dala miliyan 311 a matsayin diyya daga gwamnati
10/04/2025

Manoma a Zimbabwe sun karbi dala miliyan 311 a matsayin diyya daga gwamnati

10/04/2025

Da Dumi Dumi

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa N856 ga 'yan kasuwa

Masharhanta da dama na ganin Amurka ta bullo da batun karin harajin fito kan hajojin dake shiga kasar daga sauran kasash...
10/04/2025

Masharhanta da dama na ganin Amurka ta bullo da batun karin harajin fito kan hajojin dake shiga kasar daga sauran kasashe ne domin matsawa abokan huldarta lamba, ta yadda ala tilas za su rusuna a gabanta domin neman sulhu, da mika mata hakkokinsu na cinikayya, ta yadda za ta kwashi riba yayin da sauran sassan kuma za su kwashi hasara.
Kasar Sin na kan gaba cikin kasashen da Amurka ta dorawa karin harajin fito mafi yawa a wannan karo, kuma burin Amurka a nan shi ne kasar Sin ta yi watsi da martanin da ta fara dauka kan matsin lambar Amurka, ko kuma ta fuskanci wani sabon zagayen na kare-karen haraji ba tare da wata hujja ba.

Address

Dal
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IMACS TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IMACS TV:

Share

Category