ATAB Media

ATAB Media We’re live! 🚀
Welcome to ATAB Media, where media, brands & talent grow.

Studio Programs • Digital Marketing • Training
Let’s create, promote & empower.
🤝 DM to collaborate

17/08/2026

Rayuwa tana da nata labaran! 👀
Ku shiga cikin duniyar Everyday Life.

15/08/2026

Everyday Life rayuwa ba wasa ba! 👀
Kowace rana da sabon labari.

14/08/2026

LABARI NA GASKIYA, BAYANI CIKAKKIYA!

Me ke faruwa? Me ya kamata ka sani? 👀
Ku kasance tare da ATAB Media a cikin shirin LABARAI, duk Juma’a da ƙarfe 5:00 na yamma.

📺 Kada a bari labari ya wuce ku!

Juma’a Mubarak 🌙🤲🏽Barkanmu da Juma’a mai albarka! ❤️A yau Juma’a, ku kasance tare da BABban ZAURE 🔥🎙️ Tare da Barr. Sani...
14/08/2026

Juma’a Mubarak 🌙🤲🏽

Barkanmu da Juma’a mai albarka! ❤️

A yau Juma’a, ku kasance tare da BABban ZAURE 🔥
🎙️ Tare da Barr. Sani Adam Salis
🗣️ Shari’a sabanin hankali
🕖 Karfe 7:00 na dare

Ku kalla a ATAB MEDIA 📺

’a

13/08/2026

🌿 TASKAR AL’ADU | TATSUNIYA 🌿

Akwai tatsuniyoyi da ba wai nishaɗi kawai suke bayarwa ba—suna ɗauke da darussa, hikima da saƙon rayuwa. 🪶

A yau mun zo muku da wata tatsuniya mai ban sha’awa da za ta sa ku saurara har ƙarshe. 👀🔥

🎧 Ku saurara, ku ji labarin… sannan ku faɗa mana: Wane darasi kuka koya?

13/08/2026

ALHAMIS DIN NAN... KAR KA WUCE! •e
Akwai wata tatsuniya da za ta baka dariya, ta baka mamaki... amma a karshe, darasin da za ka koya zai iya canza tunaninka.
TASKAR AL'ADU - TATSUNIYA
17
Alhamis |
2 Lokacinmu na yau da kullum
Ka shirya... domin tatsuniyar wannan makon ba ta zo da
wasa ba!

10/08/2026

Magana mai kyau tana gina zumunci da mutunci. Ko da kana cikin fushi ko wata matsala, ka zaɓi kalamai masu kyau, domin harshe na iya warkar da zuciya ko kuma ya raunata ta. Ku saurari wannan saƙo mai cike da darasi kan muhimmancin amfani da kalamai masu hikima da ladabi a rayuwar yau da kullum.

👍 Like • Comment • Share • Subscribe

📺 YouTube:
📘 Facebook: ATAB Media
📸 Instagram:
❌ X:
🎵 TikTok:

08/08/2026

Babban abin da za ka bari a bayan ka ba dukiya kaɗai ba ce, har da ilimi, hikima, da kyawawan dabarun rayuwa da za su amfani wasu. Ku saurari wannan saƙo mai cike da darasi kan muhimmancin barin abin alheri ga al’umma.

👍 Like • Comment • Share • Subscribe

📺 YouTube:
📘 Facebook: ATAB Media
📸 Instagram:
❌ X:
🎵 TikTok:

KUN RASA BABBAN ZAURE JIYA?Tattaunawar da ta gudana a Babban Zaure tare da Arewa Women Connect Founders ta kasance cike ...
08/08/2026

KUN RASA BABBAN ZAURE JIYA?

Tattaunawar da ta gudana a Babban Zaure tare da Arewa Women Connect Founders ta kasance cike da darussa da muhimman batutuwa kan kasuwancin matan Arewa.

🎥 Idan baku kalla ba tukuna, ku shiga YouTube channel ɗin ATAB Media ku kalli cikakken shirin.

👉 ATAB Media – YouTube

06/08/2026

TASKAR AL’ADU | Tatsuniya: Danga Zarma

A wannan shiri na Taskar Al’adu, mun kawo muku tatsuniyar “Danga Zarma”, Tatsuniya mai cike da darussa kan haƙuri, biyayya, tausayi da kuma yadda kyawawan ɗabi’u kan iya canza rayuwar mutum.

Ku zauna lafiya ku saurari wannan tatsuniya domin jin yadda labarin ya kasance da kuma darussan da za ku koya daga cikinsa.

👍 Idan kun ji daɗin shirin:
• Ku danna Like
• Ku yi Comment ku faɗi darasin da kuka koya
• Ku Share tare da abokai da iyalai
• Kar ku manta da Subscribe sannan ku kunna alamar 🔔 domin samun sabbin shirye-shiryenmu.

📺 ATAB MEDIA Gidan adana al’adu, ilimi da nishaɗi.


Ask

Address

Suite B24, Ummi Plaza Kano.
Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATAB Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category