24/12/2024
Muna farincikin sanar daku sabon tsarinmu na rijistar CAC da TIN da SCUML a farashi mai sauki tareda samun certificate cikin kankanin lokaci.
Ku nememu ta lambobin mu kamar haka:
08140080040 Kira ko WhatsApp
07079647704 Kira ko WhatsApp
Ko ku samemu a office dinmu dake:
NO 20 Mai Rariya Street, Rumfar Shehu dake Rijiyar Zaki a Karamar hukumar Ungogo dake Kano.
WASU DAGA AYYUKAN DA MUKEYI:
(1) Rijistar CAC, (Club, school, business, company, organisation etc)
(2) CAC post incorporation (annual return payment, corrections and upgrade)
(3) Rijistar JTB TIN da FIRS TIN da profiling dinsu.
(4) Rijistar SCUML na EFCC
(5) Rijistar SMEDAN da profiling dinsa
(6) Rijistar NIN da corrections (Date of birth, name, phone number, eMail etc)
(7) Rijistar ETF, NAFDAC da sauransu.
(8) Muna Graphic Design (banner, Flyer, Plastic ID card, photo album, poater, memo, Journal, etc).
(9) Muna Gyaran Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram accounts
(10) muna gyaran waya da sauran kayan Electronics.
(11) Muna bude bank account na Opay, Moniepoint, access, first bank, Kuda, Momo da sauransu.
(12) Muna Extra lesson na English Wanda zamu tura muku malami har gida ya koya muku KO yaranku.
(13) Muna tallata haja ga masu son ayi muku tallan kasuwancinsu.
(14) Muna yin project ga daliban languages (no Arabic), Sciences, Arts, Humanities and vocation.
(15) Muna koyarda ilimin kwamfiyuta ga masu shaawar koyon Shiga intanet, graphic design, da kuma data management.
KADA AMANTA: Muna bada kamasho ga Wanda ya kawo mana kwastoma kuma mukayi cinikayya dashi.
Akwai dokoki da ka'idoji.
Fatan alkairi: