
20/01/2024
Wata Shidan Aliyu Madaki A Majalisa👍👍👍
""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Akokarinsa na bunkasa rayuwar Al'umma, Mai Girma Deputy Minority Leader Rep Aliyu Sani Madaki ya samarwa yan karamar hukumar Dala Ayyukan yi a Ofishin Shugaban Majalisar dokoki ta kasa, sannan shikansa ya nada samada mutum 34 tareda basu takardar k**a aiki a matsayin masu temaka masa a harkokin Majalisa👇👇
Wannan yasamu ne ta Ofishin sa na matakin marasa rinjaye kuma kowane wata akwai Albashi mai tsoka, bayan haka
Ya samarwa wasu da dama aiki a maikatun Gwamnatin tarayya irinsu Nigerian Civil Defense, IMMIGRATION SERVICES, Federal Island Revenue, Ministry of Education, da sauran su
Sannan ya nada Advisory committee daga kowace Mazaba
Yarabawa Mata jarin Naira Dubu Dari Dari har kusan su arba'in 40
Bayan haka ya zabo maza samada 100 anbasu jari domin su dogara da kansu
Mai Girma Leader yasa anbinciko masa adadin Mutanan da s**a rasu wadanda akayi wahalar neman Gwamanati dasu anbawa iyalansu tallafin kudi da abinci domin kula da kansu da kuma marayun da suke tare dasu
Rep Aliyu Sani Madaki ya raba buhhunan shikafa lungu da sako na karamar hukumar Dala
Madalla da wakilcin Aliyu Sani Madaki. Ina rokon ALLAH ya saka masa da Alkairi ya kara masa nasara a rayuwa
Ibrahim Garba Liman
Mashawarci Na Musamman Ga Rep Aliyu Sani Madaki.