Aminci TV

Aminci TV Aminci Tv
Geopolitics. Business. Technology. Ba labari kawai ba — gaskiyar da ke bayan labari. No hype. No lies. Just real global insight.
(3)

04/08/2026

🎬 Hirar Dabbobi A Dajin Kura – Season 3

01/08/2026

Hirar Dabbobi A Dajin Kura – Season 3

🌉 Tafiyar gaskiya ta fara... amma gadar za ta iya rushewa! Shin Biri zai tsallaka? Ka rubuta hasashenka! 👇

29/07/2026

Iran Ta Yi Barazana Ga Ukraine? Trump Ya Hada Zelensky Da Netanyahu A Rana Guda!

Iran ta yi kakkausar barazana ga Ukraine bayan rahotannin harin da aka kai kan wasu jiragen ruwa a Tekun Caspian. A lokaci guda, Donald Trump ya gana da Shugaba Zelensky da Firayim Ministan Isra'ila Netanyahu a White House. Shin wannan sabon rikici ne da zai haɗa yaƙin Ukraine da na Gabas ta Tsakiya? Kalli cikakken bayani.

Hashtags

27/07/2026

🚨 Amurka Ta Ƙaddamar da Sabuwar Dabara? Sirrin Sansanin Soja na Bulgaria Ya Fito Fili!

Me ya sa Amurka ta tura jiragen dakon mai guda 8 da sojoji 250 zuwa Bulgaria? Me ya sa ranar 1 ga Oktoba take da muhimmanci? A wannan shirin za mu yi nazari kan abin da wannan mataki zai iya nufi ga rikicin Amurka da Iran da kuma tasirinsa ga Gabas ta Tsakiya.

📌 Kalli bidiyon har zuwa ƙarshe domin fahimtar cikakken bayani.

👉 Kar ka manta da Subscribe, Like, da Share domin samun sababbin shirye-shiryen bincike cikin Hausa.

Netanyahu ya sha alwashin zuwa birnin New York duk da sammacin k**a shi da Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC) ...
27/07/2026

Netanyahu ya sha alwashin zuwa birnin New York duk da sammacin k**a shi da Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC) ta bayar, yana mai mayar da martani ga Mamdani.

Manjo Janar Yahya Rahim Safavi, babban mai ba Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci shawara kan harkokin soja, ya ce:🔺 Sojo...
27/07/2026

Manjo Janar Yahya Rahim Safavi, babban mai ba Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci shawara kan harkokin soja, ya ce:
🔺 Sojojin Iran sun sauya lissafin da maƙiyansu ke yi ta hanyar amfani da sabbin dabarun yaki da kuma canza yanayin fagen daga.

Abdul Journalist 1

26/07/2026

Iran Ta Yi Allah Wadai da Harin Ukraine Kan Jirgin Kasuwancinta, Ta Yi Barazanar Martani

24/07/2026

Yaku matasa..

24/07/2026

Yaƙin Amurka da Iran: Zagaye na Biyu Ya Fara?

Shin yaƙin Amurka da Iran ya sake ɓarkewa? A wannan shirin za ku ga cikakken bayani kan abin da ya faru a zagaye na biyu, hare-haren mak**ai masu linzami, tasirin yaƙin ga Gabas ta Tsakiya, farashin mai, da abin da ka iya biyo baya.

👉 Kar ku manta ku yi Subscribe, Like, sannan ku danna alamar ƙararrawa domin samun sababbin bidiyoyinmu.

:

Address

Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminci TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share