Cartoons 24 Tv

Cartoons 24 Tv NA BUDE WANNAN GROUP DINNE DOMIN KOYAR DA YAN UWANA DAN QARAMIN ILIMIN DANAKE DASHI A HARKAR CRYPTO C

Yanda ake siyarda RENEC Na Remitano Exchangerhttps://youtu.be/t3OWtEmkcSo
20/10/2022

Yanda ake siyarda RENEC Na Remitano Exchanger
https://youtu.be/t3OWtEmkcSo

KOYON CRYPTO TV : Channel ce Dazata Dinga ilmantar Daku ===========================Idan Bakuyi Subscribe ba K...

19/10/2022

FA'IDOJIN KOYON DIGITAL SKILLS A WANNAN ZAMANIN

Yanzu ya zama ruwan dare cewa matukar kana rayuwa a wannan zamanin a matsayin matashi to kana bukatar ka san yadda ake sarrafa na'ura, wayoyin hannu ko yanar gizo don fa'idojin da za ka samu da dama.

Digital Skills su ne wasu ayyukan fasaha ko yanar gizo da ake kwarewa a kai kuma a rike su a matsayin sana'a. Misali irinsu Forex trading,Graphic Design —koyon zane ko gyara hotuna, Web Development —koyon gina shafukan yanar gizo, Digital Marketing —koyon yadda ake yin kasuwanci a yanar gizo da sauransu.

A nawa hangen, kana bukatar ka koyi Digital Skills don ka samu wadannan fa'idojin kamar haka:
1. Za ka yin aikinka a gida babu takura
2. Za ka zama ogan kanka
3. Za ka habbaka kanka
4. Za ka samun damammaki masu yawa
5. Za ka samu kudi
6. Ba ka bukatar kashe wasu makudan kudade
7. Za ka iya taimaka wa mutane
8. Za ka dogara-da-kanka
9. Za ka yi aikinka cikin sauki
10. Babu takurar aiki

Duk wadannan fa'idojin za ka same su ne idan ka koyi Digital Skills.

Don wannan dalilin makarantar Forex Academy ta jajirce wajen koya wa mutane daya daga cikin online skills da mukeda dasu wato forex trading a matakin farko(BASIC EDUCATION) don dogaro-da-kai🥰

Ku kasance a taredamu mungode🙏

Yadda ake staking din RENEC na remitano exchangerhttps://youtu.be/c3uPFe3oNZc
17/10/2022

Yadda ake staking din RENEC na remitano exchanger
https://youtu.be/c3uPFe3oNZc

KOYON CRYPTO TV : Channel ce Dazata Dinga ilmantar Daku ===========================Idan Bakuyi Subscribe ba K...

Ina Masu Son Koyon Crypto To Ga Dama Tasamu Kudanna Mana subscribe kudanna kararrawahttps://youtu.be/bLpwo3tU-Fs
08/10/2022

Ina Masu Son Koyon Crypto To Ga Dama Tasamu Kudanna Mana subscribe kudanna kararrawa
https://youtu.be/bLpwo3tU-Fs

KOYON CRYPTO TV : Channel ce Dazata Dinga ilmantar Daku ===========================Idan Bakuyi Subscribe ba K...

INA MASU SON KOYON CRYPTO GA DAMA TA SAMUhttps://youtu.be/upJs90x9t2s
04/10/2022

INA MASU SON KOYON CRYPTO GA DAMA TA SAMU
https://youtu.be/upJs90x9t2s

KOYON CRYPTO TV : Channel ce Dazata Dinga ilmantar Daku ===========================Idan Bakuyi Subscribe ba K...

Wannan shine Link din YouTube Channel Dinmu Dan Allah Muna Rokon Kuyi Mana subscribe kudanna kararrawa👇👇👇👇👇👇👇👇https://ww...
02/10/2022

Wannan shine Link din YouTube Channel Dinmu Dan Allah Muna Rokon Kuyi Mana subscribe kudanna kararrawa
👇👇👇👇👇👇👇👇
https://www.youtube.com/channel/UCVOR-3rWtIUqyMCQTVyNbQQ

Insha Allah a wannan Channel din zamu koyar da BASIC KNOWLEDGE na CRYPTO, ma'ana matakan farko na fara harkar CRYPTO.

Wanda in shaa Allaah koda mutum bai taba sanin mene CRYOPTO ba zai san shi, kuma zai fahimchi yanda yake.

WADANNAN SUNE ABUBUWAN DA ZAMU KOYAR A WANNAN CHANNEL DIN

1️⃣..Tarihin Kudi

2⃣..Menene, CRYPTO, BITCOIN da BLOCKCHAIN?

3⃣..Menene Alt Coin?

4⃣..Crypto Wallets (ASUSU)

5⃣..Exchanges (Kasuwannin CRYPTO) da yanda ake siye da sayarwa. BINANCE, KUCOIN, MARA WALLET.

6⃣.. Hanyoyin fara samun kudi da CRYPTO.
i..Mining
ii..Airdrop
iii..Trading
iv..Holding
v..Arbitrage....E.T.C
Please Subscribe👏
SUBSCRIBE HERE👇
Link https://www.youtube.com/channel/UCVOR-3rWtIUqyMCQTVyNbQQ

Sannan dan Allah kayi sharing domin wasuma su amfana da wannan damar

Kanawa Tv = Channel ce Dazata Dinga Nishadantar DakuIdan Bakuyi Subscribe ba Kudanna Subscribe kudanna Kararrawa Kuyi Liking Kuyi Share Zuwa Facebook, WhatsA...

Dan Allah Muna Rokon Kuyi Mana subscribe Din Youtube Channel Dinmuhttps://youtu.be/xFaGAJq-Wzk
25/09/2022

Dan Allah Muna Rokon Kuyi Mana subscribe Din Youtube Channel Dinmu
https://youtu.be/xFaGAJq-Wzk

Kanawa Tv : Channel ce Dazata Dinga ilmantar Daku ===========================Idan Bakuyi Subscribe ba Kudanna...

17/09/2022

MENENE CANDLE STICK

Candlestick wani tsinke ne da trader suke amfani dashi dan fayyace ina kasuwa ta dosa

me ake nufi da tsinken Candle

Misali

Mun san cewa tsintsiya tana da tsinke da yawa amma dukkanin ta ana kiran ta da tsintsiya idan s**a zamto a daure waje daya

Idan kuma aka ware tsinkayen wani yafi wani tsawo wani kuma yafi gajere wani kuma siriri ne wani kuma mai kauri .
Haka tsinken Candle stick suke

Tayaya zamu iya gane yadda candlesticks yake budewa kuma ya rufe?

Candlesticks yana iya fara budewa ta sama sannan kuma ya rufe ta sama
Sannan kuma yana iya fara budewa ta kasa sannan kuma ya rufe ta sama
sannan kuma zai iya buɗe da ƙasa yarufe a ƙasa.

YA KALOLIN CANDLE STICK SUKE.

candle stick suna da kaloli daban-daban Amman amfi amfani da GREEN AND RED (KORE DA RED).
Wanda idan kaga dama zaka iya chanza masu kaloli

Candle stick sun kasu kashi biyu
1-BULLISH and
2-BEARISH

Bullish candlestick ne wanda suke daga kasuwa zuwa duniyar sama a kwashi daloli. 🤑

BEARISH shi kuma dawo da kasuwa ƙasa yakeyi.

IRE-IREN CANDLE STICK SUNA DAYAWA.
Ga kaɗan daga cikin su

Pin bar/ Hammer
Inverted hammer
Morning star
Evening star
Bullish Tiwzzers
Bearish Tiwzzers
Bullish harami
Bearish harami
MARUBOZU .

kaɗan daga cikin ire-iren Candle stick kenan .

ina ga bari mu tsaya anan.

Allah yayi mana Albarka.

YASMABit Crypto Page.

16/09/2022

Yanzu-yanzu

Lauyoyin da s**ayi NIYYAR kare Do KWON sun JANYE.

A gefe guda kuma an bayar da UMARNIN kwace Passport din sa a dai-dai lolacin da wani KWAMITIN BINCIKE ya tabbatar da cewa duk wata Kwon na KWASHE dala BILIYAN biyu daga ASUSUN Tera LAB tahanayar siyen DANYEN man FETUR abinda ake ganin yayi TASIRI wajen ZAI-ZAIYE reserve din UST Koda yake dama yakasance DECENTLISED ne | Gonar Bitcoin

15/09/2022

Wannan ya nuna cewar dayawan INFLUENCERS da suke kokarin s**an CRYPTO da yan CRYPTO basu ma san menene abin ba. Basu San Yaya yake ba.

Duk abubuwan kawai sunaji ana FADANE kawai.

Nan Wani ne wai shi JAAFAR-JAAFAR. Dana Bincika ance wai Dan JARIDA ne. Yayi COMMENT akan MAGANAR abinda ya shafi Pi da Satoshi inda acikin yake cewa "Mutane suna zurma kudin su ana sacewa" wanda wannana magana da yayi BATA muhalli acikin abubuwan guda biyu | Gonar Bitcoin

13/09/2022

Fiye da mutum dubu talatin da biyar a Twitter sun sanya hannu a Petition domin neman Binance suyi LISTING din FLOKI | Gonar Bitcoin

13/09/2022
13/09/2022

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cartoons 24 Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Cartoons 24 Tv:

Share