North Virals

North Virals This Page Is Meant For Sharing an entertained contents.

22/03/2025
05/01/2025

Married Women Advice

MASHA ALLAHSheikh Aminu Daurawa Ya Dawo Kan Mukaminsa Na Kwamandan Hukumar HisbahKano, NigeriaKaduna StateKatsinaAbuja, ...
05/03/2024

MASHA ALLAH

Sheikh Aminu Daurawa Ya Dawo Kan Mukaminsa Na Kwamandan Hukumar Hisbah

Kano, Nigeria
Kaduna State
Katsina
Abuja, Nigeria
Borno State

MACE. Ita mace duk wani abu na duniya bai kai mata saduwa da ita ba a Aure, rashin saduwar nan yana taɓa ƙwaƙwalwarsu - ...
24/08/2023

MACE.
Ita mace duk wani abu na duniya bai kai mata saduwa da ita ba a Aure, rashin saduwar nan yana taɓa ƙwaƙwalwarsu - Khalil.

Daga; Comr Abba Sani PantamiA karo na biyu, tawagar Malaman kasarmu sun sake komawa kasar Nijar a jiya Laraba, inda s**a...
24/08/2023

Daga; Comr Abba Sani Pantami

A karo na biyu, tawagar Malaman kasarmu sun sake komawa kasar Nijar a jiya Laraba, inda s**a sake tattaunawa da sojojin kasar, duk a cikin kokarin su na ganin an samu sul*hu ba tare da an gudanar da ya*ki ba.

Muna kara yabawa Malamanmu, Allah ya saka musu da Alkhairi na wannan kokarin da suke yi, Allah ya basu cikakkiyar Nasara.

Ana zargin Diezani da cin gajiyar aƙalla fan 100,000 kuɗi hannu, da samun zungura-zunguran motocin alfarma.Daga: BBC
22/08/2023

Ana zargin Diezani da cin gajiyar aƙalla fan 100,000 kuɗi hannu, da samun zungura-zunguran motocin alfarma.

Daga: BBC

Allah Ya Kare Munada Malumammu Amiiiin.
22/08/2023

Allah Ya Kare Munada Malumammu Amiiiin.

DA DUMI-DUMINTAAl'umma a jamhuriyar Nijar na ci gaba zanga-zangar goyon baya ga sojojin da s**a hambarar da gwamnatin fa...
21/08/2023

DA DUMI-DUMINTA

Al'umma a jamhuriyar Nijar na ci gaba zanga-zangar goyon baya ga sojojin da s**a hambarar da gwamnatin farar hula a kasar.

Shin me ke sa 'yan Nijar murna da kifar da gwamnatin dimukradiyya?

An yaudare ku da “Muslim-Muslim” amma kuna kwana da yunwa - Dr. Ahmad Gumi.
21/08/2023

An yaudare ku da “Muslim-Muslim” amma kuna kwana da yunwa - Dr. Ahmad Gumi.

Ni Ba Dan Kwaya Bane Ni Wiwi Kawai Nake Sha. Inji Naira Malaye
21/08/2023

Ni Ba Dan Kwaya Bane Ni Wiwi Kawai Nake Sha.

Inji Naira Malaye

DA DUMI-DUMINSAAdam A Zango Yayi kokari Ya Gyra Tashi.
21/08/2023

DA DUMI-DUMINSA

Adam A Zango Yayi kokari Ya Gyra Tashi.

DA DUMI-DUMI: Adam Zango na neman kira wa kansa ruwa garin yin turanciKodayake dai ilimi kogi ne, to amma ga dukkan alam...
20/08/2023

DA DUMI-DUMI: Adam Zango na neman kira wa kansa ruwa garin yin turanci

Kodayake dai ilimi kogi ne, to amma ga dukkan alamu Jarumin Kannywood Adam A. Zango ya saka kansa tsaka mai wuya sakamakon wani rubutu da yayi a shafinsa na sadarwa zamani da ya jawo cece-kuce da muhawara mai zafi, domin ana ganin kalaman sabo ne karara,

Daga Wakiliya

Wakiliya ta ruwaito Mista Zango ya dauko wata karin magana ce ta wani bature dake cewa "Being perfectly well-dressed gives one a tranquility that no religion can bestow."

To sai dai bisa dukkan alamu jarumin bai natsu ya duba fassarar wannan magana da ya dauko ba domin kuwa fassarar ta a saukake shine: "Sanya zazzafan tufafi ko caba ado da zazzafar sutura yafi baiwa zuciyu nutsuwa fiye da duk wani abu da ya danganci addini"

Wannan rubutu ya jawo dubban muhawara har wasu ke yin kira ga jarumin ko dai ya gyara rubutun ko kuma ya cire shi domin sabo ne karara, sannan uwa uba baturen da yayi maganar babban fegan ne wato wadanda basu yarda da addini ba

To sai dai ana sauraron Jarumin ya yiwa jama'a karin haske kan abunda yake nufi da wadannan kalamai nasa da s**a jawo Allah-wadai

Me zaku ce kai?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when North Virals posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to North Virals:

Share