
24/09/2025
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Sheikh Usman Ɗahiru Bauchi Ya Bayyana Cewa Mutuncin Manzon Allah (S) Jan Layi Ne, Kana Tsallakawa Sunanka Sorry.
Shehin Malamin Addinin Ya Kara Jaddada Cewa: Mutunci Manzon Allah Jan Layi Wanda Duk Ya Tsallakashi Ba Zai Dawo Da Baya Za Su Aika Shi Lahira Ne.