22/09/2025
Ko mulki irin na sarauta ake a karamar hukumar tudun wada da doguwa LG. Mulkin zaluncin da alasan ado ya debi shekaru ya nayi ya kamata atsigeshi a dora wani, 2027 dole ne mubada lokaci da duk gudunmawar damuke da hali don kayar da alasan doguwa.
Cewar Abdulmumin Idris Jammaje dan gwagwarmayar jamiyyar NNPP akaramar hukumar tudun wada.