
23/11/2024
WANNAN SHINE AMFANIN ZABEN WARAKA...
Wannan shine yadda aikin ginin katafaren Asibin zamani na Kwanciya Mai Hawan Bene wanda yake gudana a MAZABAR ZAREWA dake karamar hukumar Rogo, Kano, Nigeria Yankin Kano ta kudu karkashin jagorancin zababben sanatan Al'ummar yankin Sen. S A Kawu Sumaila, OFR Ph.DSen. S A Kawu Sumaila, OFR Ph.D S A Kawu Sen. S A Kawu Sumaila, OFR Ph.DSen. S A Kawu Sumaila, OFR Ph.D OFR Ph.D
Hakika yau tafi jiya Alkhairi 👌