FARIN WATA 250

FARIN WATA 250 Barka da zuwa shafinmu

Ina kanawa sukene ruwan sama yafara saukowa a inda kuke?Awanne unguwane afara?👇👇👇
15/08/2026

Ina kanawa sukene ruwan sama yafara saukowa a inda kuke?

Awanne unguwane afara?👇👇👇

Ruwan Sama Ya Tarwatsa Kayan Taron Da Jam'iyyar APC Ta Shirya Domin Sabbin Membobin Da S**a Sauya Sheƙa Zuwa Cikinta A G...
15/08/2026

Ruwan Sama Ya Tarwatsa Kayan Taron Da Jam'iyyar APC Ta Shirya Domin Sabbin Membobin Da S**a Sauya Sheƙa Zuwa Cikinta A Garin Azare

Dandazon Jami'an tsaro kenan a jihar Osun inda suke samar da tsaro wajan zaben dake gudana a jiharMasu sharhi dai na cew...
15/08/2026

Dandazon Jami'an tsaro kenan a jihar Osun inda suke samar da tsaro wajan zaben dake gudana a jihar

Masu sharhi dai na cewa daji ya kamata a kaisu

Kai Mai karatu a ganinka Ina yakamata a kaisu?

An K**a Wani Dattijo Mai Yi Wa Ƴan Bìndiga Safarar Makamai A Zamfara, Inda Aka Gano Wasu Abubuwan Faahewa Har Guda 180 A...
15/08/2026

An K**a Wani Dattijo Mai Yi Wa Ƴan Bìndiga Safarar Makamai A Zamfara, Inda Aka Gano Wasu Abubuwan Faahewa Har Guda 180 A Wajensa

Listen and make your own on Suno.

An K**a Wani Dattijo Mai Yi Wa Ƴan Bìndiga Safarar Makamai A Zamfara, Inda Aka Gano Wasu Abubuwan Faahewa Har Guda 180 A...
15/08/2026

An K**a Wani Dattijo Mai Yi Wa Ƴan Bìndiga Safarar Makamai A Zamfara, Inda Aka Gano Wasu Abubuwan Faahewa Har Guda 180 A Wajensa

Na Fi Son A Dinga Saka Ni A Matsayin Budurwa A Fim, Saboda Ban Kai Matsayin Uwa Ba, Inji Rahma Sidi Ali
15/08/2026

Na Fi Son A Dinga Saka Ni A Matsayin Budurwa A Fim, Saboda Ban Kai Matsayin Uwa Ba, Inji Rahma Sidi Ali

DADUMI DUMI; injinan wankin koda na asibitocin jahar kano Alalace suke, Dan ni ganau ne saida muka karade asibitocin kan...
15/08/2026

DADUMI DUMI; injinan wankin koda na asibitocin jahar kano Alalace suke, Dan ni ganau ne saida muka karade asibitocin kano duk Wanda mukaje sai ace naurarsu wankin koda talalace da ga karshe dai sai private a katuramu munazuwa a kace sai mun ajiye dubu 250,000 kafinma atabashi ma muka biya s**a fara aiki daga karshe dai mahaifinu ya rasu 15/8/2026 mukayi adduar bakwai
Ina kirada gwamnatin jahar kano da gomna Abba Kabir Yusuf munga yana aikin titina da Allah ya waiwaiyi asibitocin kano a siyamu su Kayan aiki nazamani
Inji Imar Ibrahim


Abba Hikima
Dan Bello Abdulwahab Said Ahmad
FARIN WATA 250

‎"Cikin Miniștøci 48 Guda 28 Kiriștøci Ne; Guda 20 Ne Mușulmäi, Cikin Gwamnoni 36 Guda 20 Kirișțøci Ne; Guda 16 Ne Mușul...
15/08/2026

‎"Cikin Miniștøci 48 Guda 28 Kiriștøci Ne; Guda 20 Ne Mușulmäi, Cikin Gwamnoni 36 Guda 20 Kirișțøci Ne; Guda 16 Ne Mușulmãi, Shin Har Yanzu Shêikh Jingir Yana Kan Ra'ayin Cewa Najeriya Ƙasar Mușulmi Ce", In Ji Femi Fani Kayode ?

‎Tsohon Ministan Jiragen Sama na Najeriya, Femi Fani-Kayode (FFK), ya sake fidda sabon martani kan kalaman malamin addinin musuluncin nan, Shaik Sani Yahaya Jingir game da tikitin Muslim-Muslim da Malamin ke iƙirari a Najeriya.

‎A cewar Femi, manyan muƙamai ciki har da shugaban jam'iyyar (APC) na ƙasa da shugaban majalissar dattawa da ministan tsaro duk musulmi ne, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito a shafinsa na Twitter (X).

‎Kayode ya kuma kawo jerin manyan muƙaman da kiristoci ke riƙe da su a Najeriya kamar haka:

‎1​. Ciyaman na Kasa na Jam'iyyar APC: Kirista.

‎2. ​Shugaban Majalisar Dattawa: Kirista.

‎3. ​Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF): Kirista.

‎4. ​Ministan Harkokin Waje: Kiriśțã

‎5. ​Ministan Tsaro: Kiriștã.

‎6. ​Ministan Cikin Gida: Kirișțã

‎7. ​Ministan Kudi: Kiriŝța.

‎8. ​Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT): Kiriŝța.

‎9. ​Ministan Ayyuka: Kiriștã.

‎10. ​Ministan Jiragen Samaniyya: Kiriștã.

‎11. ​Ministan Ma'adinai: Kiriŝtã.

‎12. ​Ministan Sadarwa: Kiriŝtã.

‎13. ​Ministan Wutar Lantarki: Kiriŝțã.

‎14​. Ministan Masana'antu, Kasuwanci da Zuba Jari: Kiristã.

‎15. ​Ƙaramin Ministan Albarkatun Man Fetur: Ķiriŝtã.

‎16. ​Ƙaramin Ministan Albarkatun Man Fetur (Iskar Gas): Kirista.

‎17. ​Shugaban Hukumar Tara Haraji ta Kasa (NIRS/FIRS): ‎Ķiriŝtã.

‎18. ​Gwamnan Babban Bankin Nigeria (CBN): Ķiriŝtã.

‎19. ​Babban Hafsan Tsaron Kasa (CDS): Ķiriŝtã.

‎20. ​Babban Hafsan Sojojin Sama: Ķiriŝtã.

‎21. ​Shugaban Hukumar Shige da Fice (Immigration): Ķiriŝtã.

‎22. ​Shugaban Hukumar Fiƙira
‎Intelligence: Ķiriŝtã.

‎23. ​Darakta Janar na Hukumar Tsaro ta Cikin Gida (DSS): Ķiriŝtã.

‎24. ​Shugaban Hukumar Yaƙi Da Rashawa (EFCC): Ķiriŝtã.

‎25. ​Babban Mai Bada Shawara ga Shugaban Kasa kan Tsaron Cikin Gida: Ķiriŝtã.

‎26. ​Shugaban Hukumar Gidajen Yari na Kasa: Kirista.

‎27. ​Shugaban Ma'aikatan Tarayya: Ķiriŝtã.

‎28. 28 daga cikin Ministoci 48 na Gwamnatin Tarayya Kirisțøci ne, yayin da 20 Musulmi ne.

‎29. ​20 daga cikin Gwamnonin Jihohi 36 a Najeriya Kiristoci ne, yayin da 16 Mușulmi ne.

‎"​Shin, Sheikh Jingir har yanzu yana riƙe da ra'ayin cewa Najeriya ƙasar Musulmi ce, kuma Kiristoci kafirai ne, ba su da wani haƙƙi a ƙasar nan, sannan ya kamata dukkansu su fice daga kasar". In Ji Femi.

Me zaku ce?

Kada Mu Bari Bambancin Addini Ya Farraƙa Kawunanmu, Saƙon Sheik Bala Lau Ga Musulmai Da Kiristocin Nijeriya
14/08/2026

Kada Mu Bari Bambancin Addini Ya Farraƙa Kawunanmu, Saƙon Sheik Bala Lau Ga Musulmai Da Kiristocin Nijeriya

Address

Kano
700104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FARIN WATA 250 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to FARIN WATA 250:

Shortcuts

Share